Connect with us

News

Ɗan bindiga a Amurka ya harbe mutum 10 a cikin kanti

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Wani dan bindiga ya kashe mutum aƙalla 10 a kantin Walmart da ke Chesapeake na Jihar Virginia ta Amurka.

 

Advertisement

Ana zaton manajan shagon ne ya harbe mutanen kafin daga baya ya harbi kan sa, kuma ya mutu daga bisani.

Buhari zai ƙaddamar da sabuwar takardar Naira a yau

Hukumomin birnin na Chesapeake sun wallafa a shafin Twitter cewa “‘yan sanda sun tabbatar da wani mutum na harbe-harbe a Walmert inda aka samu rasa rayuka”.

Advertisement

 

Har yanzu babu cikakken bayani amma wani ɗan sanda ya ce akwai mutum aƙalla 10 da aka kashe tared a raunata wasu da dama.

Advertisement

 

Ba a san dalilin da ya sa ya harbe mutanen ba zuwa yanzu.

Advertisement

 

‘Yan sanda suka ce lamarin ya faru da misalin ƙarfe 10:12 na dare agogon yankin – 4:00 na dare agogon Najeriya da Nijar.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending