Connect with us

Entertainment

Fitaccen Mawaki D’banj Ya Shiga Hannun ICPC

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN 

Ranar Talata ICPC ta tsare D’banj, sai dai har yanzu babu bayani kan dalilin

Advertisement

Hukumar Yaki da Ayyukan Zama (ICPC) ta tsare fitaccen mawakin Najeriya, Oladapo Daniel Oyebanjo, wanda aka fi sani da  D’banj.

NEMA Ta Raba Kayan Abinci Ga ’Yan Gudun Hijira 16,000 A Borno

Rahotanni sun nuna a ranar Talata ICPC ta tsare D’banj, domin bincikar sa, sai dai har yanzu babu bayani kan dalilin da hukumar ta yi hakan.

Advertisement

Rahotanni sun nuna an ga fitaccen lauyan kare hakkin dan Adam, Pelumi Olajengbesi a ofishin ICPC da taek tsare da mawakin.

Wasu majiyoyi sun ce Pelumi Olajengbesi lauya ne ga D’banj, wanda ake wa lakabi da The Koko Master.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending