Connect with us

News

Masu zanga-zanga sun toshe hanyoyi a arewacin Kosovo

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Masu zanga-zanga ‘yan Sabiya a arewacin Kosovo sun rufe tituna a rana ta biyu a ranar Lahadi bayan fafatawa da ‘yan sanda.

 

Advertisement

Manyan motocin dakon ƙaya ne suka toshe manyan tituna da ke kan iyaka da Sabiya.

 

Advertisement

An dade ana takun saka tsakanin hukumomi da ‘yan Sabiya marasa rinjaye a ‘yan makonnin nan.kamar yanda bbc hausa ta rawaito

 

Advertisement

Zanga-zangar ta baya-bayan nan dai ta samo asali ne sakamakon kama wani tsohon dan sandan Sabiya a ranar Asabar.

 

Advertisement

Firaministan kasar Albin Kurti, ya bayyana masu zanga-zangar a matsayin gungun masu aikata laifuka, inda ya kuma bukaci rundunar wanzar da zaman lafiya ta Nato a Kosovo da ta cire shingayen.

 

Advertisement

Kungiyar EU ta yi kira da a mai do da zaman lafiya, tana mai cewa wani makamin gurneti ya afkawa daya daga cikin motocinta masu sulke da ke sintiri a arewacin Kosovo a yammacin ranar Asabar.

 

Advertisement

‘Yan sandan Kosovo dai sun ce an yi musu luguden wuta a wurare daban-daban da ke kusa da wani tabki da ke kan iyaka da Sabiya a yammacin jiya Asabar, inda jami’ansu suka

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending