News
Kotu Ta Aike Da Shugaban EFCC Gidan Yari
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Babbar Kotun jihar Kogi ta ba da umarnin aikewa da Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC, Abdulrasheed Bawa, gidan gyaran hali saboda kin bin umarnin kotu.
Aminiya ta rawaito cewa Alkalin kotun, Mai Shari’a R.O. Ayoola ne ya bayar da umarnin a yayin zaman kotun na ranar Litinin.
Martani Shehu Sani Kan Hukuncin Kotun Koli, Da Ta Baiwa Lawan Tikitin Takara
Kotun ta kuma umarci Babban Sufeton ’Yan Sandan Najeriya, da ya kama tare da tsare Abdulrasheed din a gidan gyaran hali na Kuje har na tsawo kwana 14, har sai ya kare kansa daga zargin rashin da’ar.
Muna tafe da karin bayani…
-
News3 days ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion6 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News2 days ago
Zaben 2027: INEC Ta Amince Da Atiku Abubakar, ‘Yan Takarar ADC 470
