Connect with us

Politics

Rarara ya saki sabuwar waƙa kan zaɓen Gwamnan Kano

Published

on

 

Shahararren mawakin siyasa nan Dauda Kahutu Rarara ya saki sabuwar waƙa kan zaben gwamnan Kano.

Advertisement

Wakar dai ta haifar da Zazzafar muhawara ta ɓarke a kafafen sada zumunta sakamakon sabuwar waƙa da fitaccen mawaƙin siyasar nan na APC Dauda Kahutu Rarara ya fitar kan zaɓen Gwamnan Kano.

A cikin waƙar dai Rarara ya jaddada furucin Gwamna mai barin gado Dr. Abdullahi Umar Ganduje wanda ya kira sakamakon zaɓen da Tangal-tangal.

Advertisement

Rarara ya kuma yi suka ga jam’iyyar NNPP da jagoranta lamarin da ya fusata mabiyanta musamman a kafafen sada zumunta.

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending