News
Hukumar NDLEA Sun Cafke Wata Tsohuwa Mai Safarar Miyagun Kwayoyi
Wata tsohuwa mai safarar miyagun ƙwayoyi a jihar Rivers ta faɗa komar jami’an hukumar NDLEA Jami’an hukumar sun cafke tsohuwar ne tana ɗauke da miyagun ƙwayoyi na miliyoyin naira
Tsohuwar ta shiga hannu ne a wani sumame da jami’an hukumar suka kai bayan sun samu baya nan sirri
Haaland ya ci kwallo ta 45 yayin da Man City ta lallasa Bayern
Haka kuma mata mai shekara 65 a duniya, wacce ake zargin dillaliyar miyagun ƙwayoyi ce. Kamar yanda jaridar JVanguard ta rawaito cewa jami’an sun kuma ƙwace miyagun ƙwayoyi waɗanda kuɗin su ya kai N4m a hannun matar.
Matar mai suna Angela Sunday, ta shiga hannun jami’an hukumar ne a ƙauyen Odagwa cikin ƙaramar hukumar Etche ta jihar Rivers. An samu matar tana ɗauke da miyagun ƙwayoyin da suka haɗa da 800grm na methamphetamine, 250grm na tabar wiwi da 59grm waɗanda kuɗin su ya kai N4m.
-
News5 days ago
KANO: Yara 24 Da Ake Tuhuma Da Laifi Sun Amfana Da Shirin Gyaran Tarbiya Maimakon Hukuncin Kotu A Watan Yuli
-
News4 days ago
ICPC Ta Wanke Femi Gbajabiamila Daga Zargin Badakalar Hukumar Bogi
-
News5 days ago
Jami’an Ƴansanda Sun Dakile Yunkurin Sace Jariri Da Wasu Ma’aikatan Asibiti A Jigawa
