Connect with us

News

An gurfanar da mutumin da ake zargi yana auren mata 5 a Kaduna 

Published

on

 

 

Advertisement

Wani dan kasuwa mai suna Awaisu Jibril ya gurfana a gaban wata kotun shari’a da ke zamanta a Rigasa jihar Kaduna bisa zarginsa auren mata biyar.

 

Advertisement

Mai gabatar da kara, Insp. Sambo Maigari, ya shaida wa kotun cewa wani mai unguwar yankin ne mai suna Musa Abdullahi ya kai karar wanda ake zargin a ofishin ‘yan sanda na gundumar Rigasa.

An kori ‘yan sandan dake baiwa Mawaki Rarara tsaro daga aiki.

Sai dai wanda ake tuhumar ya shaida wa kotun cewa matan nasa hudu ne kadai saboda ya riga ya saki ta hudun ana wata daya kafin ya auri ta biyar din.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending