News
Ƴan sanda sun kama ‘masu satar kaya’ a inda ake rusau a Kano
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN
Rundunar ‘yan sanda a jihar Kano sun damke wasu matasa bisa zargin aikata laifin satar kayan ‘yan kasuwa wadanda rushe-rushen da ake yi a wasu sassan birnin Kano ya shafa.
Wata sanarwa da rundunar ta wallafa a shafinta na twitter ta ce ‘yan sandan sun yi nasarar kama wadanda ake zargin ne sakamakon rahotonni da suka samu cewa na cewa daruruwan mutane sun taru suna shirin wawashe kadarori da kayan gine-gine a Triumph Plaza da ke karamar hukumar Fagge.
Sanarwar ta ci gaba da cewa ana kan gudanar da bincike kan wadanda a ke zargin.
ike kan wadanda a ke zargin.
-
Opinion4 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News6 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News2 days ago
Gwamna Abba Ya Ayyana Murtala Sule Garo A Matsayin Wanda Zai Yi Masa Takarar Mataimakin Gwamna A Zaɓen 2027
