Connect with us

News

Hatsarin mota ya yi ajalin mutum 16, 4 sun jikkata A hanyar Kano zuwa Kaduna

Published

on

 Hatsarin daya yi sanadiyar mutuwar mutane 16, 4 sun jikkata a hanyar Kano zuwa Kaduna

 DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD BASHIR 

 

Advertisement

Wata motar fasinja daga Kano da ke kan hanyar zuwa Markudi a jihar Benue ta yi hatsari a mahadar Taban Sani, Tashar Yari kan hanyar Zaria zuwa Kano.

Jaridar SOLACEASE ta rahoto cewa hatsarin ya afku a ranar Lahadi da karfe 11:20 na safe ya lashe rayukan mutane 16 tare da jikkata wasu 4.

Advertisement

Dalilin Da Yasa Dokar Hana Lefe Ba Za Ta Yi Aiki Ba A Jihar Kano

Wata sanarwa da kwamandan hukumar kiyaye haddura ta kasa (FRSC) reshen jihar Kaduna, Kabir Nadabo ya fitar, ya ce hatsarin daya tilo ya faru ne da wuce gona da iri wanda ya sa direban ya rasa iko da motar tare da kutsawa cikin wani rami.

Sanarwar ta ce, ”An samu wani mummunan hatsarin mota da ya rutsa da motar Toyota Bus mai lamba TRB 674ZG 35XB daga jihar Kano zuwa Makurdi wanda ya afku a mahadar Taban Sani a Tashar Yari kan titin Zaria zuwa Kano, ranar 21 ga Janairu, 2024 da karfe 11.20.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending