Connect with us

News

An Tarwatsa Masu Fasa Shaguna A Kano

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Jami’an tsaro sun tarwatsa gungun wasu matasa da ke kokarin fasa shaguna su kashe kayan jama’a a safiyar Alhamis a Jihar Kano.

Advertisement

Jim kadan da fara zanga-zangar tsadar rayuwa a Kano ne matasan suka yi wa wani kafafen shago dirar mikiya da sunan kwasar ganima.

Gwamnan Kano Ya Sanar Da Naɗa Sabbin Hukumomin Zartarwa A Manyan Makarantun Jihar

 

Advertisement

Amma jami’an tsaro sun dakile yunkurin sun kuma fatattake su.

Haka zalika Jaridar INDA RANKA ta ruwaito cewa sai da Jami’an tsaro na Bijilanti suka fatattake  masu matasa da ke kokarin fasa shaguna su kashe kayan jama’a a a kan titin Yan Awaki  dake Unguwa Uku dake karamar Hukumar Tarauni.

Advertisement

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending