News
An Tarwatsa Masu Fasa Shaguna A Kano
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Jami’an tsaro sun tarwatsa gungun wasu matasa da ke kokarin fasa shaguna su kashe kayan jama’a a safiyar Alhamis a Jihar Kano.
Jim kadan da fara zanga-zangar tsadar rayuwa a Kano ne matasan suka yi wa wani kafafen shago dirar mikiya da sunan kwasar ganima.
Gwamnan Kano Ya Sanar Da Naɗa Sabbin Hukumomin Zartarwa A Manyan Makarantun Jihar
Amma jami’an tsaro sun dakile yunkurin sun kuma fatattake su.
Haka zalika Jaridar INDA RANKA ta ruwaito cewa sai da Jami’an tsaro na Bijilanti suka fatattake masu matasa da ke kokarin fasa shaguna su kashe kayan jama’a a a kan titin Yan Awaki dake Unguwa Uku dake karamar Hukumar Tarauni.
-
News2 days ago
Wani Matashi Mai Shekaru 18 Ya Rasa Ransa Bayan Fadawa Cikin Ruwa A Kano
-
News2 days ago
Kaduna, Nasarawa, Zamfara Da Wasu Jihohi 10 Na Fuskantar Barazanar Ambaliyar Ruwa —NiMet
-
News3 days ago
Ba Za Mu Yi Wa Kowa Rangwame Ba A Wajan Yaƙi Da Sha Da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi Ba — Muhyi Magaji
