Connect with us

News

Majalisar Wakilai Ta Dage Yin Muhawara Kan Dokar Haraji Har Sai Baba Ta Gani

Published

on

Majalisar wakilai ta ce gwamnonin na barazanar hana mambobinta takara a 2027 matukar suka goyi bayan dokar haraji ta Tinubu

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Majalisar wakilan Nijeriya ta dage yin muhawara akan dokar garambawul ga haraji da ta shirya gudanarwa a ranar Talata, biyo bayan matsin lamba daga gwamnoni 19 na arewacin kasar.

Advertisement

Jaridar Punch ta ruwaito cewa, dakatarwar na kunshe a cikin wani sako da akawun majalisar Dr Yahaya Danzaria, ya aikewa ‘yan majalisar mai dauke da kwanan watan 30 ga watan Nuwamban 2024.

Gwamnatin Kano Tana Sake Gina  Shataletalen Gaban Gidan Gwamnatin Data Rushe A Baya.

Daga cikin wadanda ke adawa da wannan kudurin dokar akwai ‘yan majalisa 48 daga arewa yankin arewa maso gabas, sai ‘yan majalisa 24 na jihar Kano da kuma tsohon gwamnan jihar Sokoto Sanata Aminu Waziri Tambuwal.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending