Connect with us

News

Kano State polytechnic Ta Janye Yajin Aikin Da Ta Tsunduma

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

Ƙungiyar Malaman Kwalejin Fasaha ta Najeriya (ASUP) ta dakatar da yajin aikin gargadi na makonni biyu da ta fara, tare da umartar mambobinta a fadin kasar da su koma bakin aiki a ranar Litinin.

Advertisement

Jaridar INDA RANKA ta ruwaito cewa kungiyar ta fara yajin aiki ne a ranar 2 ga watan Disamba saboda nuna halin ko-in-kula ga ilimin kwalejin fasaha a Najeriya da sauran batutuwa.

Ko Sama Da Kasa Za Su Hade Sai An Cigaba Da Rusau A Abuja —Nyesom Wike

Sai dai a cikin wata sanarwa da aka fitar a ranar 12 ga Disamba kuma aka rabawa manema labarai a ranar Juma’a, Shugabab ASUP, na kasa Shammah Kpanja, ya bayyana cewa kungiyar ta dakatar da yajin aikin bayan wani taro da aka gudanar tare da jami’an Ma’aikatar Kwadago da Ayyuka.

Advertisement

Kpanja ya ce an rattaba hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna (MoU), tare da sharadin cewa za a sake yin wani taro a ranar 23 ga Janairu, 2025, domin kawo karshen takaddamar gaba daya.

“Kamar yadda aka bayyana tun farko, wannan yajin aikin ya kasance gargadi kuma sharar fage ga yajin aikin.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending