Connect with us

News

An Sace Wayoyin Hannu Sama Da Miliyan 25 A Cikin Watanni 12 A Naeriya  —Rahoto

Published

on

An Sace Wayoyin Hannu Sama Da Miliyan 25 A Najeriya Cikin Watanni 12Rahoto

DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA 

Ofishin Kididdiga na Kasa (NBS) ya bayar da rahoton cewa an sace wayoyin hannu sama da miliyan 25 tsakanin Maris 2023 da Afrilu 2024, a cewar Binciken Crime Experience and Security Perception Survey 2024.

Advertisement

Rahoton NBS, mai taken “Crime Experience and Security Perception Survey 2024”, ya nuna cewa kimanin mutum miliyan 17.9 suke da wayoyinsu da aka sace a cikin wannan lokacin.

Ya Kamata Shugaba Tinubu Ya Hukunta Ministocin Da Suka Ki Halartar Zaman Majalissa – Godswill Akpabio 

Satar waya, wanda ta zama wani sabon laifi a Najeriya Rahoto yana nuna cewa daga cikin kowan ce satar waya 10 na wayoyin da aka sace, 7 daga cikin su sun faru a gida ko a wuraren jama’a, inda kashi 11.7% na wadanda suka kai rahoto ga ‘yan sanda suka nuna jin dadin yadda aka gudanar da binciken.

Advertisement

Kasa da kashi 10% na wadanda aka sace wayoyinsu ne suka kai rahoton ga ‘yan sanda, yayin da fiye da kashi 90% suka kasa kai rahoton saboda dalilai daban-daban.

“Kashi 21.4 cikin 100 na ‘yan Naeriya sun bayyana cewa sun fuskanci matsalr sata, kuma mafi yawan laifin sata da aka fi samun shi shine satar waya.”

Advertisement

 

 

Advertisement

SOLACEBASE

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending