Connect with us

News

 ‘Yan Bindiga Sun Nemi Naira Miliyan 15 a Kudin Fansar Manomi da Yaransa da Suka Sace

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

Wasu Yan Bindiga sun bukaci a biyasu  Naira Million 15 a matsayin kudin fansa ga wani babban manomi da ma’aikacinsa guda 1 da sukayi garkuwa dasu a garin Oba Ile ta jihar Ondo.

 

Advertisement

Jaridar People Gezette ta rawaito  cewa Yan Bindigar sun sace muta ne Biyu a ranar Asabar a yayin da suke hanyarsu ta dawowa daga aikin Gona a babban titin tashin jiragen sama na Opa Ille.

 

Advertisement

Da ya’ke tabbatar da faruwar lamarin ga manaima labarai kwamandan rundunar Sojan dake Kula da Ondo , Amotekun Adetunji Adelayi ya tabbatarwa da Iyalan su cewa sojoji a shiye suke domin tabbatar da ceto mutanan.

 

Advertisement

Sai dai a gefe guda”Iyalan mutanan sun fadawa manema labarai a ranar Lahadi masu garkuwar sun bukaci a basu Naira Million 15 ta wayar Talho a matsayin kudin fansa.

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending