Connect with us

News

WAEC Ta Rufe Shafin Duba Jarabawar WASSCE 2025

Published

on

WAEC Ta Sanar Da Sabon Tsarin Gyara Jarrabawar Da Mutum Ya Fadi Ba Sai Ya Yi Jiran Shekara Daya Ba

Hukumar shirya jarabawar kammala sakandare ta Afirka ta Yamma (WAEC), ta sanar da cewa ta rufe shafin intanet dinta na duba sakamakon jarabawa na wani dan lokaci sakamakon wasu matsalolin na’ura kadan bayan ta fitar da sakamakon WASSCE na shekarar 2025.

WAEC ta sanar da hakan ne a shafinta na X (Twitter)

Advertisement

Ministocin Ghana Uku Sun Rasu A Hatsarin Jirgin Sama

A halin da ake ciki, WAEC ba ta bayyana ainihin abin da ya faru ba don gane da matsalar ba amma ta tabbatar wa jama’a cewa ana kokarin shawo kan matsalar.

 

Advertisement

LEADSHIP

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending