Connect with us

News

Al’ummar Gari Sun Dakile Harin ‘Yan Bindiga A Zamfara

Published

on

Fadan Daba Ya Haifar Da Zaman Dardar A Unguwanne Da Dama A Cikin Kano

Al’ummar garin Rini da ke ƙauyen Bakura a Jihar Zamfara sun daƙile wani harin ’yan bindiga bayan samun bayanin isowarsu ƙauyen Yargeda da ke kusa da su.

Guda daga cikin matasan garin ya bayyana wa Aminiya cewa sun far wa ’yan ta’addan ne bayan samun labarin sun nufo garin bayan sun sace mutane a Yargeda.

Advertisement

Dangote Ya Shigar Da Shugaban NMDPRA Kara Gaban ICPC Kan Zargin Biyawa Yayansa Dala Miliyan 5 Kudin Makaranta

Ya ce sun samu nasarar kashe gaba daya ’yan ta’addan in banda daya da ya tsere, yayin da a bangarensu wasu suka samu raunuka.

 

Advertisement

AMINIYA

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending