Connect with us

News

Ganduje Ya Nesanta Kansa Da Rahoton Da Aka Danganta Masa Kan Kudaden Gwamnatin Kano

Published

on

Advertisements
ads

Tsohon shugaban jam’iyyar APC na kasa kuma shugaban hukumar gudanarwar FAAN, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya nesanta kansa da rahoton da ke cewa ya soki gwamnatin jihar Kano kan yadda take kashe kudaden jama’a.

Advertisements
Advertisements

A wata sanarwa da shugaban ma’aikatansa, Comrade Muhammad Garba ya sanya wa hannu, Ganduje ya bayyana rahoton a matsayin na kage kuma mara tushe, yana mai cewa bai taba yin irin wannan hira ba.

Advertisements

Za’a fuskanci Katsewar Wutar Lantarki A Kano Da Wasu Jihohi A Ranar Lahadi

Advertisements
Advertisements

Ya bukaci jama’a da su yi watsi da rahoton, tare da bayyana cewa ana binciken wadanda suka kirkiri labarin domin daukar matakin doka a kansu.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending