Connect with us

Business

Yaƙin Ukraine na sake ta’azzara tsadar abinci a Najeriya’

Published

on

SHINKAFA

Daga Muhammad Muhammad zahraddin 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Najeriya da wasu ƙasashen duniya 44 na fuskantar matsalolin tsadar abinci sakamakon yaƙin Ukraine, a cewar wani binciken kamfanin Boston ko BCG mai nazari kan lamura a duniya.

 

Advertisement

Kamfanin na BCG da ya fitar da rahotonsa mai taken ‘Yaƙin Ukraine da turmutsitsi ciyar da duniya’, ya yi bayyani dalla-dalla kan tasirin yaƙin Ukraine kai-tsaye ga matsalolin abinci a duniya.

 

Advertisement

Rahoton ya ce ƙasashen da ke cikin wannan akuba ban da Najeriya da sauran yankunan Afirka akwai Kudancin Asiya da Latin Amurka.

Dokar haramta achaɓa ta soma aiki a Legas

Advertisement

 

BCG ya kuma ce akwai damuwa matuka musamman ga Najeriya da tattalin arzikinta ke cikin wani yanayi ga kuma tasirin da annobar korona ta yi wajen sake kassara kasar.

Advertisement

 

An kiyasta cewa mutane biliyan 1.7 daga kasashe masu tasowa za su fuskanci matsananciyar yunwa da karuwa farashin makamashi da basuka a cewar MajaliDunia. kin Duniya.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending