Connect with us

News

Dokar zaɓe ta 2022: Buhari ya sha kaye a Kotun Ƙoli

Published

on

Daga Yasir sani abdullahi

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Kotun Koli a Nijeriya ta yi watsi da ƙarar da Shugaba Muhammadu Buhari da Babban lauyan gwamnati suka shigar, suna bukatar fashin baki kan sashe na 84 na dokar zabe ta 2022 da aka yi wa garambawul.

Al,ummar jahar Kano birni da kauye a fito a karbi Katin zabe- Hajiya juwairiya abubakar

Advertisement

Sashen ya haramata wa duk wani mai rike da mukami na siyasa, da aka nada a dukkan matakai, ya kada kuri’a a zaben fitar da gwani na duk wata jam’iyya.

 

Advertisement

Alkalan Kotun bakwai da suka yi zaman ranar Juma’a a karkashin jagorancin Mai Shari’a Musa Dattijo, dukansu sun amince cewa karar yunkurin wahalar da kotu ne kawai.

 

Advertisement

A hukuncin da Mai Shari’a Akomaye Agi ya karanto, Kotun Kolin ta ce ba zai yiwu Shugaba Buhari ya nemi a goge sashen na 84 da dokar zabe 2022, bayan da a baya ya aminta da shi.

 

Advertisement

”Shugaban kasar ba shi da ikon bukatar majalisa ko tursasa ta ta sauya wani abu a dokar da a baya ya bada hadin kai ya kuma aminta da shi,” in ji shi.

 

Advertisement

Karar ta biyo bayan hukuncin wata kotu a birnin Umuahia a jihar Abia, wadda ta soke sashe na 84 (12)karamin sashe na 122

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending