Connect with us

News

Shugaba Buhari ya jinjina wa babbar sakatariyar ƙungiyar ƙasashen renon Ingila

Published

on

Daga Muhammad Muhammad zahraddin

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya taya Patricia Scotland murnar sake zaɓarta a matsayin babbar sakatariyar ƙungiyar rainon ƙasashen Ingila.

Advertisement

Shugaban ya taya ta murnar ne a shafinsa na Twitter inda ya yi mata addu’ar gudanar da aikinta lafiya.

Shugaban ya kuma jinjina mata da irin aikin da ta yi a tsawon shekara shida na jagorancin ƙungiyar kuma ya yaba mata da irin goyon bayan da ta rinƙa ba Najeriya.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending