Connect with us

News

Za a fara zanga-zangar tabbatar da mulkin dimokuradiyya a Sudan

Published

on

Daga kabiru basiru fulatan

 

 

Advertisement

 

An fara zanga-zangar neman tabbatar da mulkin dimokuradiyya a sassan ƙasar Sudan inda jama’ar ƙasar suka haɗa gangami suna neman sojoji janye daga harkokin siyasa.

Advertisement

An yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ko allurar guba kan wasu mutane a Filato

An toshe gadoji tare da katse intanet a Khartoum babban birnin ƙasar, a wani yunƙuri na hana mutane yin tattaki.

Advertisement

Tun a Oktoban bara, da shugabannin soji suka hamɓarar da gwamnatin riƙon ƙwarya a wani juyin mulki, ƴan Sudan ke gudanar da zanga-zanga.

Masu zanga-zanga sama da 100 aka kashe a arangama da jami’an tsaro.

Advertisement

Na baya-bayan nan shi ne wani matashi ɗan shekara goma sha shida da aka harbe a Khartoum a ranar Laraba.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending