DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Dalibban Najeriya da hadin gwiwar Kungiyar Matasan Arewa a yau sunyi wani gangami domin karrama Malam Ibrahim Rilwan Mohammed Shugaban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna, a ranar Lahadi ta tabbatar da yin garkuwa da wasu ‘yan jarida biyu da iyalansu a Kaduna...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban Darakta Janar na Hukumar Kula da masu yiwa ƙasa hidima Birgediya Janar Yushau Ahmed, ya labarto cewa gwamnatin tarayya na shirin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yayin da a ka shiga sabuwar shekarar musulunci, 1446 H, bincike ya nuna cewa wasu daga cikin al’ummar musulmi musamman...
DAGA YAASIR SANI ABDULLAHI Wutar lantarki ta dauƙe gaba ɗaya a faɗin Najeriya sakamakon durƙushewar babban layin lantarkin ƙasar. Wutar lantarkin ta sake ɗaukewa gaba ɗaya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin jihar Jigawa ta bayyana cewa sama da kashi 60 cikin 100 na manoman jihar ba sa amfani da ingantattun shuke-shuke a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu manoma a Ƙaramar Hukumar Ɗanja sun nemi gwamnatin Jiihar Katsina da ta biya su diyyar gonakinsu da ta karɓa tsawon shekara...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sarkin Musulmi, Alhaji Abubakar Sa’ad III, ya bayyana cewa gobe Lahadi ce za ta zama 1 ga watan Muharram na sabuwar shekarar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon Mataimakin Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Farfesa Kingsley Moghalu, ya ce cire tallafin man fetur da rage darajar Naira da Shugaba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A karon farko, ƙasashen Nijar da Burkina Faso da Mali suna gudanar da taron ƙungiyar Sahel Alliance AES a Niamey babban birnin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ‘Yan bindiga sun saki wani faifan bidiyo da ke nuna mutanen da suka yi garkuwa da su a garin Maidabino dake...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu matasa da suka fusata a karamar hukumar Karaye ta jihar Kano sun kori wakilin Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Juma’a, ne wata babbar kotun tarayya da ke Ibadan ta yi watsi da bukatar da wasu sarakunan Oyo biyar suka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar Wakilan Najeriya ta kaddamar da bincike kan Naira biliyan 1.5 da aka ware domin biyan ‘yan kwangila, amma ana zargin manyan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani barawo da ba a kai ga gano shi ba ya sace sadaki a aljihun wakilin Ango a yayin daurin aure a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sanda ta kama wasu mutane 14 da ake zargi da hannu a rikicin da ya barke a wata jami’a a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƴansanda a jihar Bauchi sun kama wani mutum mai suna, Bala Mohammed, ɗan shekara 67 kan zargin yi wa wasu ‘yan mata...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi sun ceto wani yaro dan shekara 5 da mahaifinsa ya daure shi da sarka kuma ya bar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya ayyana ranar 8 ga watan Yuli a matsayin ranar hutu domin murnar shiga sabuwar kalandar Musulunci,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Sufurin Jiragen Sama ta Najeriya (NCAA) ta dakatar da wasu jiragen kashin kai guda 10 daga yin shawagi a kasar. Rahotanni...