DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Sarkin Musulmi sun cire masa ikon naɗa hakimai a jihar, yayin da Gwamna Aliyu Ahmed ya sanya hannu a dokar da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ma’aurata sun shiga hannun ‘yan sanda yayin da suke kokarin sayar da jaririnsu mai shekaru biyu don su yi ƙaura zuwa ƙasar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaba Bola Tinubu ya umarci a cire Shugaban Kamfanin Buga Kuɗaɗe da Takardun Sirri na Najeriya, wato Nigerian Security Printing and Minting...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen, ya kafa wani kwamiti na musamman da zai binciki Hukumar Alhazai ta ƙasa, NAHCON da Hukumar Jin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ɗan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Bashir El-Rufai ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu zango ɗaya tak zai yi a mulkin Najeriya,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun koli ta yanke hukunci kan karar da gwamnatin tarayya ta shigar a kan gwamnonin jihohi 36 kan cin gashin kan kananan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Tsohon muƙaddashin Akanta Janar na Najeriya, Anamekwe Nwabuoku, ya roƙi mai shari’a James Omotoso na babbar kotun ƙasar da ke Abuja kan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar dokokin jihar Kaduna ta bukaci tsoffin masu rike da mukaman siyasa a gwamnatin Malam Nasir El-Rufai da su shirya kare kansu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yau ne Ƙotun Ƙolin Najeriya za ta yanke hukunci kan ƙarar da gwamnatin tarayyar ta shigar gabanta tana buƙatar jihohi su...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan rajin kare hakkin jama’a kuma tsohon dan majalisar dattawa mai wakiltar Kaduna ta tsakiya a majalisar dattijai ta takwas, Sanata Shehu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Barau Jibrin dai shi ya dau nauyin kudurin wanda Majalisar Dattawa da Wakilai suka amince da shi don kawo dauki ga magance...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An gurfanar da wani limamin Kirista a kotu, bisa tuhumar sa da zargin yin lalata da ƙaramar yarinya ‘yar shekara 10, har...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Za a sake yin zama tsakanin Shuagaba Bola Ahmed Tinubu da ƙungiyoyin kwadago kan batun mafi karancin albashi ga ma’aikata. Jaridar ‘Tribune’,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sanata Kawu Sumaila Ya Shigar Da Kuduri Domin A Raba Jahar Kano Gida 2 Sanatan Yana neman Majalisar dattawa ta Amince a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ana sa ran Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje da matarsa Hafsat da wasu mutum shida za su bayyana...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan, ya gargadi gwamnatin tarayya da ta gaggauta magance matsalar karancin abinci da kuma karin kudin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kula da wutar lantarki ta Najeriya NERC, ta gargadi kamfanonin rarraba wutar lantarki (DisCos) da cewa za su fuskanci hukunci idan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A Nijeriya akwai filayen sauka da tashin jirage masu yawa amma kuma sai dai kuma ashe ta gina ne ba ta shiga...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya yi sabon nadi ga tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Attahiru...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya kafa sabuwar Ma’aikatar Harkar Kiwon Dabbobi. Ya sanar da hakan ne lokacin da ya ƙaddamar da kwamitin...