DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An wayi gari ranar Litinin mutane a Najeriya na tururuwa zuwa ofisoshin kamfanonin sadarwar wayar hannu domin isar da ƙorafi kan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sakamakon bushewa da rijiyoyin man fetur da dama su ka yi, an samu layuka a gidajen mai a jihohin Kano, Legas, Kaduna,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dandazon masu zanga-zanga a safiyar ranar Litinin sun datse babban titin da ya tashi daga Zuba zuwa Kaduna. Sun datse daidai Kaduna...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Zanga-Zangar Adawa Da Tsadar Rayuwa Ta Barke A Jihar Neja Jaridar Daily trust ta ruwaito cewa wasu matasa sun bazama kan...
DAGA MUHAMMAD SARKIN YAƘI Dujiman Giade Ya Tallafawa Marayu da Marasa Galihu Kimanin 400 da Tallafin Naira Dubu 10,000 Domin Su Dogara da kansu A ƙaramar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hakimin ƙaramar hukumar Bosso da ke jihar Neja, Muazu Adamu-Laka, ya tuɓe wa wani matashi mai fafutuka, Abdullahi Isah sarautar gargajiya a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitaccen mawakin nan dan arewacin Najeriya mai suna Dauda Kahutu Rarara ya ce ban ji ko ‘dar’ ba game da goge shafin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Masana tattalin arziki a Najeriya na ci gaba da yin fashin baki kan tasirin takaddamar da ke wakana tsakanin kamfanin tace man...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Batun shirin fara zanga-zanga a Najeriya daga ranar 1 ga watan Agusta yana cigaba da tayar da kura da daukan hankalin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Matsalar rashin tsaro na ci gaba da hana mutane bacci da idanu biyu rufe a wasu sassan Najeriya duk da kokarin da...
DAGA ABBA GWALE Daman dai duk mai rai watarana dole zai ɗanɗani ɗacin mutuwa a duk lokacin da lokacinsa ya cika. Haka kuma rashin uwa mahaifiya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A wani yunƙurin gaggawa game da wani jawabi da aka yi wa laƙabi da ‘Tinubu Speaks’ da ake danganta shi da shugaban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanin Dangote ya yi watsi da zargin da ake masa cewar yana sayar da ‘dayan man da ake ba shi ya tace...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wasu ‘ya’ya maza biyu da suka fusata sun kashe dan uwansu tare da raunata mahaifinsu a karamar hukumar Kiyawa da ke jihar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Masu sayar da mai a garuruwan Abuja, Kogi da Nasarawa sun rufe gidajen mai dalilin shirin zanga-zanga da za gudanar ɗaya ga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Kungiyar ‘yan kasuwar kano ta kafa kwamitoci domin samar da tsaro ga kasuwanni a yayin gudanar da zanga-zanga. Kungiyar ‘yan kasuwar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata ɗalibar Kimiyyar Kwamfuta yar aji 300 a Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU) Bauchi, Naja’atu Salisu ta rasu bayan an same ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Daliban Nigeria (NANS) reshen arewa maso yamma ta ce Zanga Zanga Babu Gudu Ba Ja Da Baya 1 Ga August sabida...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Tarayya ta yi tsauraran gargadi ga shugabannin kananan hukumomi tare da barazanar garkame duk wanda yake tafka almundahana da kudaden da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sanatan Najeriya daga Anambra ta Kudu, kuma jigo a jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Sanata Ifeanyi Ubah, ya rasu. An bayyana cewa...