DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an tsaro sun tarwatsa gungun wasu matasa da ke kokarin fasa shaguna su kashe kayan jama’a a safiyar Alhamis a Jihar Kano....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A 31 ga Yuli, 2024, Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sanar da naɗa sabbin hukumomin zartarwa a manyan makarantun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya ce gwamnati ba za ta lamunta da kowane irin tashin hankali na zanga-zangar da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar zabe mai zaman kanta ta Jihar Kano, ta bayyana cewar za a yi wa ‘yan takara gwajin miyagun kwayoyi kafin ba...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ana zargin wata mata mai suna Rahimat Salaum da kashe mijinta mai fama da larurar shanyewar ɓarin jiki sannan ta jefar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar zabe mai zaman kan ta ta jihar kano ta bayyana cewa za ta gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi 44 a ranar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƴan majalisar wakilai a ƙarkashin ƙungiyar The Economy Rescue Group Su 15 , sun nemi da a dakatar da shugaban rukunin kamfanin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sabon shugabancin hukumar gudanarwar kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, ya sanar da soke kwantaragin Paul Offor a matsayin mai horar da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yayin da kayan ofis da kayan aiki suka ci Naira biliyan 10.4, babban abin da aka kashe na samar da ruwan sha...
DAGA YASOR SANI ABDULLAHI An kashe shugaban Hamas Ismail Haniyeh a Iran, a cewar wata sanarwa da ƙungiyar da kuma jami’an gwamnatin Iran suka fitar. Hamas...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A dai-dai lokacin da matasan Najeriya ke shirin fara gudanar da zanga-zangar lumana daga ranar 1 ga watan Agusta, kungiyoyi a Kano...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sanata mai wakiltar Borno ta kudu a majalisar dattawan Nijeriya, Mohammed Ali Ndume, ya yi watsi da sabon ofishin da kwamitin ayyuka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Jihar Yobe ta umarci dukkanin makarantun firamare da sakandare na jihar da a rufe su daga ranar 31 ga watan Yuli...
DAGA UASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin sadarwa na MTN ya sanar da rufe duka ofisoshinsa da ke faɗin Nijeriya. MTN ɗin ya sanar da hakan a wata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sakamakon nazari ya nuna mana cewa, matan da suke barci a makare da farkawa a makare, sun fi samun hadarin kamuwa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun koli ta sanar da cewa Olukayode Ariwoola zai yi ritaya a matsayin Alkalin Alkalan Najeriya a ranar 22 ga watan Agusta....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ranar Litinin ne Gwamnatin Tarayya ta sanar da cewa ta fara raba manyan motocin shinkafa goma-goma ga kowace jiha, domin sayar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Domin tabbatar da daidaiton farashin man fetur da kuma farashin Dala da Naira, a yau Majalisar Zartarwa ta Tarayya ta amince da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kafafen yada labarai sun yada labarin yadda gwamnatin tarayya karkashin gwamnatin tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ta kwce wani fili da ke...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar kula da harkokin sadarwa ta ƙasa NCC ta umarci kamfanonin sadarwa da buɗe layukan wayoyin da suka rufe na mutane...