DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar yi wa kasa hidima (NYSC) ta yi gargadin cewa wadanda suka kammala karatu a Kwalejojin kimiyya da fasaha ba tare da...
Zanga-zangar da ta gudana a Jihohi 31 na Tarayyar Najeriya (ban da jihohi 5 na Kudu maso Gabas) 1 ga Agusta 2024 ta kasance...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kano ta sassauta dokar hana zirga zirga da ta sanya sakamakon ayyukan bata gari da sunan zanga-zanga, za’a dinga fita...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Duk da dokar hana fita ta awanni 24 a jihar Kano, Masu zanga zanga a jihar sun zargi jami’an tsaro da harbi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kwamitin zaman lafiya na jihar Kano yayi Allah Wadai da afkuwar munanan al’amura yayin gudanar da zanga-zanga. Kwamitin ya bayyana hakan ne...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani masanin tattalin arziƙi da ke jihar Kano ya bayyana cin hanci da rashawa a matsayin shine tushen matsalar Najeriya. ABDULLAHI Tijjani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’an Rundunar ƴan Sandan Jihar Kano sun kaddamar da bincike gida-gida a wani yunkuri na kwato wasu kayayyakin da aka sace a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano Alhaji Abdullahi Abbas ya ce rashin iya mulki ne yasa gwaman kano a koda yaushe ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata kotu a ƙasar Guinea ta yanke wa tsohon shugaban ƙasa na mulkin soji, Moussa Dadis Camara zaman gidan yari na tsawon...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars, ta naɗa Abdullahi Usman a matsayin sabon mai horar da ƴan wasanta. Ƙungiyar wacce ta lashe...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Bayan sanara da dokar ta-ɓaci a jihar Borno, gwamnati ta sauya tsarin da ta fitar a ranar Alhamis. Gwamnatin jihar ta sanya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta soki shugabannin kungiyar Take It Back Movement’, saboda sun ƙi cika sharuɗɗan bayar da bayanan su kamar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mako guda bayan gwamnatin Najeriya ta ci tarar kamfanin Meta, wadanda su ka kirkiri WhatsApp ta Dalar Amurka Miliyan 200 kan karya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD YASIR Ranar farko ta zanga-zangar da aka fara a Nijeriya ta bar baya da ƙura, inda rahotanni daga sassan ƙasar suke nuna yadda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bayanai daga jihar Nejan Najeriya na nuna cewa kimanin mutane 8 suka mutu a zanga-zangar adawa da matsalar yunwa da tsadar rayuwa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ne ya ayyana dokar a taron manema labarai da ke gudana a gidan gwamnati a halin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai martaba Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, ya kaddamar da wasu muhimman ayyuka na gyare-gyare a fadar Nasarawa, a yayin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Masu zanga zanga a jihar Kano sun zargi jami’an tsaro da harbi kan masu mutum biyu a cikin su. Ta cikin wata...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bata-gari Sun banka wuta a ofishin Hukumar Sadarwa ta Kada (NCC) da ke Kano inda suka kwashe kwamfutoci da kujeru wasu kayan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dubban mutane a birane daban-daban na Nijeriya sun soma gudanar da zanga-zanga domin bayyana ɓacin ransu kan matsin rayuwar da suke ciki...