DAGA SANI ABDULLAHI Al’amarin siyasa a jihar Kano ya sake daukan wani sabon salo yayin da jam’iyyar APC ta yi watsi da kudin form din takarar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA An yi kutse a shafin yanar gizon GTBank, wanda yana cikin manyan bankuna a Najeriya. Lamarin dai ya faru a daren Laraba,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Najeriya ta bara dangane da yunkurin wani kamfanin kasar China na kwace jiragen fadar shugaban kasa guda 3 da yanzu haka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar kare haƙƙin Ɗan Adam, yaƙi da rashin adalci dama bibiya akan shugabanci na gari wato War Against Injustice (WAI), ta yi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Zabe ta jihar Kano (Kansiec) ta sanya naira miliyan 10 a matsayin kudin tsayawa takarar shugabancin karamar hukuma yayin da kowane...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohuwar shugabar mata ta jam’iyyar PDP ta kasa Hajiya Hadiza Adado ta rasu. A cewar sanarwar maigidanta, Alhaji Yusuf Adado ya ce...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kwamishinan lafiya na jihar Kano Dr. Abubakar Labaran Yusuf ya duba asibitin masu haihuwa Nuhu Bamalli a kokarin da suke yi na...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Jigawa (SEMA), ta tabbatar da mutuwar mutane 16 tare da lalata gidaje 3,936 sakamakon ambaliyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar UNICEF ta ce akalla kashi 57 na yaran da ke kasa da shekara biyar a Jihar Kano, na fama da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Sojoji sun lalata akalla haramtattun wuraren tace ɗanyen fetur 27 tare da kwace ɗanyen mai na sata, biyo bayan farmakin da suka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A wani lamari mai ban al’ajabi da tayar da hankali, an sami rahoto yadda wasu ƴan uwa biyu suka binne ƙaramin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar kano ta ce masu zanga-zangar sun sace Muhimman takardun da ake ake tuhumar tsohon gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban hukumar karbar korafe korafe da Hana cin hanci da rashawa ta Jihar Kano Muhyi Magaji Rimin Gado ya ce zasu gurfanar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sanata Abdurrahman Kawu Sumaila mai wakiltar mazabar Kano ta Kudu, ya bayyana cewa yana samun jimillar Naira miliyan 21 a duk wata...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ƴan bindiga a wani karon sun sake tare hanyar Gusau-Funtua tare da yin garkuwa da fasinjoji da dama a motoci uku a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rukunin Kamfanonin Dangote ya musanta rahoton da ke cewa zai riƙa sayar da kowace lita ɗaya a kan N600. Wata sanarwa da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Asusun ba da lamuni na ilimi na Najeriya (NELFUND) ya gargadi jama’a game da wani shafin yanar gizo na yaudara da ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kiyaye haɗurra ta kasa (FRSC), ta tabbatar da mutuwar mutane 16 a wani haɗarin mota da ya rutsa da su a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Farashin tumatir na ci gaba da sauka yayin da sabon tumatir ya fara shiga kasuwanni a sassan Najeriya idan aka kwatanta da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yawan Kudin Da Gwamnatin Tinubu Ta Bai Wa Kowane Gwamna A Rabin Shekarar 2024. 1. Delta: N260.75bn 2. Ribas: N197.23bn 3....