DAGA KABIRI BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya ta sanar da karin kudaden karbar Passport din Najeriya daga ranar 1 ga Satumba, 2024. Hakan ya fito ne ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Yadda kotun Ingila ta ba kamfanin Chana iznin ƙwace kadarorin Najeriya biyu a Landan Cikin watan Yuni ne Babbar Kotun Ingila da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wani lamari dake ɗaukar hankalin al’uma a halin yanzu shine yadda yan bindiga, suka sace wasu jarirai ‘yan biyu tare da mahaifiyarsu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Filato, Barr Caleb Mutfwang, ya amince da dakatar da wasu kwamishinoni biyu a majalisarsa nan take, sai dai babu wani...
Jam’iyyar NNPP a nan Kano ta sanya 31 ga watan Agusta a matsayin wa’adin ƙarshe ga duk wanda yake da ra’ayin tsayawa takara a zaɓen...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano KANSIEC, ta ce ba gudu ba ja da baya kan kudaden tsayawa takarar shugabancin kananan hukumomi da...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, ta kama manyan jami’an gwamnatin jihar, kan zargin badakalar kudin maganin kananan hukumomi Cikin jami’an da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kula da yanayi ta Najeriya (NiMet), ta yi gargaɗin samun ambaliya a wasu jihohin ƙasar sakamakon mamakon ruwan sama da za...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Bitar Wayar Dakai Kan Sabbin Dabarun Ayyuka Da Shirin Samar Da Magunguna Ta Shirya Kan Masu Hannun Jari Don Cigaban Lafiya Manufar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An Cafke Matashi Sanye Da Kayan Mata A Wani Babban Kantin Sayayya A Kano. An kama matashin sanye da zumbulelen hijabi da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban kungiyar NLC, Joe Ajaero, ya bayyana cewa zai mutunta gayyatar da rundunar ‘yan sandan Najeriya ta yi masa a ranar Laraba...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ƙungiyar kwadago ta kasa NLC,ta yi barazanar tsunduma yajin aiki a faɗin ƙasar nan idan har rundunar ƴan sandan Nijeriya ta tsare...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, PCACC, ta kaddamar da fara bincike a kan zargin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin Man Fetur na Kasa (NNPC), ya bayyana cewa bai biya kudin tallafin man fetur ba cikin shekaru tara da suka gabata....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu da ake zargin Yan Daba ne sun afkawa wani ofishin yan Bijilanti dake unguwar Arewa Dake Kofar Mazugal a Karamar Hukumar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ma’aikatar kula da harkokin mata da yara da kuma masu buƙata ta musamman a jihar Kano ta ce za ta tabbatar an...
SAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnati Za Ta Fara Sayar Wa Ɗangote Ɗanyen Mai Da Naira A Watan Oktoba Ministan kudi kuma mai kula da tattalin arzikin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan’adam ta Amnesty International, ta bayyana cewa sama da masu zanga-zangar tsadar rayuwa 1,000 ne ke tsare a hannun...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar ƴan sanda ta gayyaci shugaban ƙungiyar ƙwadago ta Ƙasa (NLC), Joe Ajaero kan zarginsa da hannu a cikin ɗaukar nauyin ta’addanci...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar ASUU Ta Fitar Da Sanarwar Tafiya Yajin Aiki Nan Da Kwanaki 21 Kungiyar Malaman Jami’o’i ta kasa (ASUU) ta fitar da...