DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan takararar Kansila a mazabar Fulatan dake karamar hukumar Rogo Honorable Anas Garba Fulatan ya ce gurin allah muke nemai domin allah...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya ce galibin wadanda ke rike da mukaman gwamnati a Najeriya ba su da halin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Wani haɗarin ƙaramin jirgin sama a Brazil, yayi sanadin mutuwar mutane 62 da ke cikin jirgin. Jami’ai a ƙasar sun ce...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Matatar man Dangote ta yi kira ga hukumomin Nijeriya da su tursasa wa kamfanonin da ke haƙo mai a Nijeriya su bi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Oyo da ke kudu maso yammacin Najeriya Seyi Makinde ya musanta ikirarin da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi cewa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kasar Jamus ta taimakawa wata ‘yar tseren kekunan Najeriya da keken hawa domin shiga gasar Olympics dake gudana a birnin Paris yanzu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan Jihar Edo ya yi amai ya lashe tabarmar kunyar sa, inda yanzu gwamnatin jihar ta ce gaskiya ta karɓi tirela 20...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Babbar kotun jihar Katsina ta umurci hukumar gudanarwar jami’ar Al-Qalam da ke Katsina da ta ba tsoffin dalibanta biyu Hawwa’u Sani Barda...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Mutum biyar sun mutu bayan kifewar kwale-kwale a yankin ƙaramar hukumar Taura ta jihar Jigawa. Lamarin ya faru ne da tsakar ranar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Shaharren ɗan wasan ƙwallon ƙafa na ƙasa Portugal Pepe ya sanar da ritayar shi daga wasan ƙwallon ƙafa. Pepe ɗan shekara 41,...
DAGA NUASIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kungiyar masu gidajen burodi ta kasa reshen jihar Kano ta koka kan yadda ta samu karin Naira dubu 20 a duk buhu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla mutum 20 ne suka mutu bayan da wani kwale-kwalen katako ya kama da wuta bayan ya yi bindiga a wani kogi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Masana tsaro da masu sharhi a kan al’amurran yau da kullum sun gargadi gwamnati a kan mahinmancin daukan matakan da suka dace...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon shugaban jami’an tsaro na marigayi shugaban ƙasa na mulkin soji, Janar Sani Abacha, Manjo Hamza Al-Mustapha (rtd) ya yi kira da...
DAGA KABIRU BASIRU FULTAN Jami’an tsaro a Najeriya sun kama ‘yan ƙasar Poland bakwai bisa zargin ɗaga tutocin Rasha yayin zanga-zanga kan tsadar rayuwa a jihar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan Takarar Shugabancin karamar hukumar Rogo Jamiyyar New Nigeria People Party NNPP HON Saddam Sani Umar Fulatan ya ce yana jiran lokaci...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu fusatattun matasa a unguwar Gandun Albasa da ke jihar Kano suka kai hari makarantar Islamiyya ta Wada Sagagi, inda suka yi...
DÀGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani dan sanda ya kashe wata amarya da ake shirin daurin aurenta a yayin zanga zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar Sojin Ƙasa a Nijeriya ta ce ta tsare wani jami’inta da ya harba bindiga don gargaɗi ga masu zanga-zanga a garin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Zamfara ta karyata jita-jitar da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa ta ware Naira biliyan 19 don saya wa Gwamna...