News
Kotu Ta Dakatar Da Jam’iyyu 21 Hana hukumar KANSIEC Karbar Kudaden Fom Din Tsayawa Takara.
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Wata babbar kotu a Kano ta dakatar da jam’iyyun APC, PDP, da wasu jam’iyyun siyasa guda 19 hana hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano KANSIEC karbar kudaden fom din tsayawa takara.
Tun da farko jam’iyyun ne suka nuna rashin amincewarsu da kudaden da hukumar KANSIEC ta kayyade na Naira miliyan 10 ga yan takarar shugabancin kananan hukumomi da kuma Naira miliyan 5 na masu neman kansila.
Majalisar Kogi Ta Bukaci Shugaba Tinubu Ya Gaggauta Tsige Shugaban Hukumar EFCC
Matakin hakan yazo ne gabanin zaben kananan hukumomi a jihar Kano.
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
