DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Jigawa (JISIEC), ta sanya ranar 5 ga watan Oktoba domin gudanar da zaben kananan hukumomi...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kwamitin majalisar wakilai mai yaki da cin hanci da rashawa ya baiwa Mista Ola Olukoyede, shugaban hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar Shugabancin kasar a zaben shekarar 2023 a jam’iyyar New Nigeria People Party (NNPP) na kasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ana sa ran matatar man Dangote da ke Legas a Najeriya za ta ba da gudummawa sosai ga tattalin arzikin Najeriya da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin mai na Najeriya, NNPCL shi ne yake tashe a kafafen sada zumunta a ranar Juma’ar nan sakamakon buɗe shafin ɗaukar aiki...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar kare haƙƙin Ɗan Adam, yaƙi da rashin adalci dama bibiya akan shugabanci na gari wato War Against Injustice (WAI), ta ce...
Fitaccen mai yin fashin baki a kan al’amuran yau da kullum a Nijeriya, Adamu Abubakar ya danganta kalaman da aka yi a kan matatar man...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyar Kare Muradin Yarabawa Zalla ta Afenifere, ɓangaren shugabancin Ayo Adebanjo, ta bayyana cewa ta na goyon bayan fita a yi zanga-zanga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gidauniyar tallafa wa mata masu lalurar yayon fitsari ta Festula Foundation of Najeriya ta yiwa Mata 50 masu lalurar yoyon fitsari a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya ce duk ma’aikatan gwamnati da ma waɗanda ba na gwamnati ba irin su Masu gadi,Direbobi,Masu shara...
Yayin da yake mayar da martani a kan takkadamar da ta kaure tsakanin kamfanin NNPC da kuma Dangote, Adeshina ya bukaci taka tsan tsan saboda...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Mutane 18 sun mutu bayan da wani jirgin fasinja ya yi hatsari a daidai lokacin da yake koƙarin tashi a Kathmandu sai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC, Kano sun kama ma’aikacin bankin da wasu mutane...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar ‘yan sandan farin kaya ta (DSS) ta bankado wata kungiyar fataucin yara tare da kama wata mata ‘yar shekara 17 da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar Wakilai ta umurci kwamitinta mai kula da harkokin man fetur da ya binciki akan kiran da aka yi na korar Shugaban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyar kare haƙƙin Ɗan Adam, yaƙi da rashin adalci dama bibiya akan shugabanci na gari wato War Against Injustice (WAI), ta ce...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban Bankin Najeriya CBN ya sake yin ƙarin kuɗin ruwa daga kashi 26.25 zuwa kashi 26.75 cikin 100. Hakan na nufin ƙarin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Tsohon mai tsawatarwa a zauren majalisar dattijai, Sanata Ali Ndume, ya roki shugaban kasa, Bola Tinubu, ya saurari kuka da korafin ‘yan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Duk mai sauraron kafafen yada labarai ko bibiyar dandalin sada zumunta ya san da tirka-tirkar da ta kunno kai tsakanin gwamnatin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani Malamin addinin Musulunci da ke zaune a Sakkwato, Sheikh Murtala Bello, ya yi addu’ar fatan Allah ya sa zanga-zangar da ake...