Connect with us

News

Amfani Da Sabulun Dove Na Hana Haihuwa Tare Da Da Lalata Fata – Hukumar NAFDAC

Published

on

Amfani da sabulun Dove na hana haihuwa, illata jariri a ciki da lalata fata – Gargaɗin NAFDAC

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magungunan ta Kasa NAFDAC ta hana amfani da sabullun Dove mai nauyin 100g kuma da lanbar rajista 81832M 08 da ake hada shi a kasar Jamus

Advertisement

A sanarwar da hukumar ta yi a shafinta na yanar gizo, NAFDAC ta ce sabulun na dauke da sinadari ‘Butylphenyl Methylpropional (BMHCA)’ wanda aka fi sani da ‘Lilial’ dake cutar da lafiyar mutum Kuma aka hana amfani da shi wajen hada kayan shaf

KANO: Yan Sanda Sun Cafke Mutane 26 Tare Da Kwato Wayoyi 126 Cikin Sati Biyu.

Ana yawan amfani da wannan sinadari ne wajen hada turare da a dalilin haka yake sa kuraje, da matsaloli wajen samun ciki da cutar da lafiyar jarirai tun suna cik

Advertisement

“Butylphenyl Methylpropional (BMHCA) sinadari ne da aka hana amfani da shi wajen hada kayan shafa domin yana hana ɗaukan ciki da cutar da lafiyar fitar mutum. A dalilin haka kasashen Turai da dama sun hana amfani da shi

Hukumar ta ce a dalilin haka ne ya sa ta hana amfani da kayan shafa na Dove musamman ‘Derma Spa Goodness’ da ‘Men Care

Advertisement

Hukumar ta ce ta hana shigowa da sabulu, man shafa da duk wani kayan shafa na Dove zuwa kasar na

NAFDAC ta yi kira ga masu amfani da kayan shafan Dove da su daina amfani da su kuma su kawo kayan shafan ofishin hukumar mafi kusa da su.n.’.i.i.a..C4C

Advertisement

 

Premium Times

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending