DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar Tarayya ta yi wa Gwamnatin Tarayya kakkausan kiran cewa ta dakatar da fara aiki da duk wata yarjejeniyar da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar Wakilan Nijeriya ta bukaci gwamnatin Tinubu ta yi gaggawar dakatar da yarjejeniyar SAMOA da ta haifar da cece-kuce da zargin taba...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban kungiyar lauyoyin Najeriya (NBA), Mista Yakubu Maikyau (SAN), ya ce babu wani abu a cikin yarjejeniyar Samoa da ta tilastawa Najeriya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban jami’ar tarayya ta Dutsinma (FUDMA) ta Jihar Katsina, Farfesa Armaya’u Bichi, ya yi zargin cewa wasu ma’aikatan jami’ar suna bai wa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Firgici ya kunno kai a Rano da ke Kano bayan da wasu masu kama da ‘yan daba suka mamaye fadar masarauta....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ya dai kwashe shekaru 76 Sheikh Dahiru Usman Bauchi yana gabatar da tafsirin Alqur’ani mai tsarki. Yana da ‘ya’ya 100, jikoki 406...
Shirye-shiryen da gwamnati ta yi na inganta harkar ilimi da samar da ingantaccen ilimi ga dalibai abin yabawa ne a karkashin jagorancin Engr Abba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani Ba’indiye mai suna Santosh Lohar ya Gantsarawa wani maciji cizo har lahira a matsayin ramuwar gayya bayan da Maciji ya cije...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ma’aikatan lafiya a jihar Kaduna sun shiga yajin aikin gargadi na kwanaki biyar. Binciken da Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya NAN ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Shugaba Tinubu ta sanar da bayar da umarnin ɓude iyakokin Nijeriya na kan tudu da ruwa domin shigo da wasu kayayyakin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar Ƴansandan jihar Jigawa a ranar Litinin ta tabbatar da mutuwar mutane biyu, yayin da aka ceto wasu 18 a wani hatsarin...
DAGA SALIM MUHAMMAD AHMAD A safiyar yau ne gamayyar kungiyoyin matasa na cigaban alumma dake garin Chiranci Karamar Hukumar Kumbotso suka gudanar da tattaki hadi da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta ce yajin aikin da suke shirin yi ba lallai ya tabbata ba, idan Gwamnatin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Alkawari wani abune da yake da mutukutar muhimmanci ga rayuwar alumma baki daya, wanda yake zama cika makin tafiyar da alamuran rayuwa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rikicin da ya ɓarke tsakanin wani mutum da matarsa mai juna biyu kan wani ƙaramin siket da matar ta saka ya yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ma’aikatan jami’o’i a Nijeriya, sun ce zasu fara zanga-zanga a fadin kasar daga ranar Alhamis 18 ga watan Yuli, 2024, kan albashinsu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sojojin Amurka sun kammala janyewa daga sansaninsu da ke Yamai babban birnin jamhuriyar Nijar, kuma za su fice gaba daya daga kasar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa, NDLEA, ta kama wani matashi mai suna Yusuf Abdulrahman, mai shekaru 25,...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Kyaftin tawagar kwallon kafa ta Nijeriya, (Super Eagles), Ahmed Musa, ya karyata rade-radin cewa ya fice daga tawagar ‘yan wasan Nijeriya bayan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rana irin ta yau Shakarar 1998, Cif Moshood Kashimawo Olawale Abiola (GCFR), wanda aka fi sani da M. K. O. Abiola ya...