Connect with us

News

Jami’an Hukumar ICPC Sun Kama Kwaminshinan Kuɗi Na Zamanin El-rufa’i

Published

on

An kama kwaminshinan kuɗi kuma akanta janar na Kaduna zamanin El Rufa’i

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN

Jami’an hukumar ICPC sun yi nasara cafke tsohuwar kwamishinan kuɗi kuma akanta janar ta Jihar Kaduna a zamanin tsohon gwamna El-rufa’i Shizzer Joy Nasara Bada a filin jirgin sama na Legas.

Advertisement

The Guardian ta ruwaito cewa tabbas har yanzu a na binciken tsohuwar gwamnati ta Elrufa’i a kan zargin karkatar da kuɗaɗen al’umma a zamanin.

Zaben Shelars Ta 2027: Shin Shugaba Tinubu Zai Yuwu Ya Iya Magance Tabarbarewar Tattalin Arziki Da Kalubalen Tsaro a Najeriya?  — By Abbati Bako

Har yanzu babu takamaimai abinda ake tuhumar kwaminshinan da shi, sai dai masu sharhi sun ce kamun na da nasaba da zarge zarge a kan almubazzaranci, zamba da kuma karkatar da dukiyar jihar.

Advertisement

Kuma har yanzu hukumar ba ta yi watsi da yiyuwar ƙara cafko wasu daga gwamnatin da ta shuɗe domin bincike.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending