Connect with us

News

DA DUMI-DUMI: Hukumar DSS Sun Chafke Shugaban Jaridar Sahara Reporters Bayan Isowarsa Najeriya

Published

on

FB IMG 1726395948926

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Jami’an Hukumar  DSS sun kama Omoyele Sowore, jagoran kungiyar #RevolutionNow Movement da ke adawa da gwamnati a filin jirgin sama na Murtala Muhammed da ke Legas.

Jami’an sun tsare Sowore, mawallafi jaridar yanar gizo ta Sahara Reporters a yau Lahadi jim kaɗan bayan ya sauka a filin jirgin saman.

Ana Fargabar Mutuwar Mutane 64 Bayan Kifewar Kwale-kwale A Zamfara

Kafin saukar sa, wasu ƙungiyoyin gwagwarmaya sun yi wa filin jirgin saman tsinke domin tarbar sa yayin da ya ke dawowa daga Amurka shi da iyalin sa.

Rahotanni sun baiyana cewa tun ranar Alhamis a ka fitar da bayanin umarnin kama Sowore idan ya dawo kasar, inda ya yi alla-wadai da hakan ya kuma jaddada aniyarsa ta dawowa Nijeriya.

Advertisement

 

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending