Hukumar tsaron farin kaya ta DSS a Najeriya ta sanar da kubutar da Sakataren Mulki na Karamar Hukumar Kibiya da ke Jihar Kano, Hon. Hamza Musa...
Hukumar Tsaro ta DSS ta sanar da kama wasu jami’an tsaro da ke ake zargi da amsar cin hanci wajen bai wa tsohon gwamnan jihar Kaduna...
Hukumar tsaro ta farin kaya, a Najeriya (DSS), ta gurfanar da Abdulmalik Abdulazeez Obadaki, wanda ake zargi da zama babban jagoran harin ta’addanci da aka kai...
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta kama wani likita a Jebba, Jihar Kwara, bisa zargin yana ba ’yan bindiga magunguna. Ana zargin likitan da jigilar...
Hukumar ’Yan Sanda tare da haɗin guiwar jami’an Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) sun kama mutum 20 da ake zargi da kutse cikin tsarin sakamakon...
Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) sun cafke wasu manyan mutane biyu da ake zargi da hannu wajen kisan matafiya 16 da aka yi a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’an Hukumar DSS sun kama Omoyele Sowore, jagoran kungiyar #RevolutionNow Movement da ke adawa da gwamnati a filin jirgin sama na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Ƙwadado ta NLC, ta zargi gwamnatin tarraya da kitsa kai wa ‘ya’yanta hari a lokacin zanga-zangar da ƙungiyar ta shirya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun Majistare da ke Kano ta tsare fitaccen dan siyasar nan, Abdulmajid Dan Bilki Kwamanda kan kalaman batanci da ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An kama babban ɗan’adawar nan na jihar Kano Danbilki Kwamanda tare da tasa keyarsa zuwa gidan yari. Jaridar Inda Ranka ta ruwaito...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta sako Editan Jaridar Almizan, Malam Ibrahim Musa, wanda da farko take tsare da shi....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu jami’an hukumar tsaron farin kaya (DSS) sun kori cafke babban editan fitacciyar jaridar Hausa ta Almizan, Malam Ibrahim Musa a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar ƴan sandan farin kaya (DSS) ta cafke tare ta tsare mataimakiyar gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Aisha Ahmad. Aisha Ahmad mataimakiyar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ana zargin wani jami’in hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ya soka wa wani dattijo mai shekara 62 wuka kan Kudi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wasu bayanan sirri da Jami’an farin kaya DSS suka fitar sun bayyana cewa ƴan bindiga na shirin sake kai ma Jirgin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar tsaro ta DSS ta janye zargin mallakar haramtattun makamai da take wa dakataccen Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, sannan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wata bababr kotun taraiyya dake zamanta a Abuja tayi watsi da bukatar Hukumar tsaro ta farin kaya DSS wadda ke neman...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rahotanni sun bayyana cewa hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta gayyaci tsohon ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, kan takaddamar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta musanta cewa an kama Sanata Abdulaziz Yari ne saboda ya ki amsa kiran wayar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar tsaro ta farin kaya a kasa – DSS ta ce ‘yan ta’adda na shirin kai hare-hare a wuraren ibada da...