Connect with us

News

Gobara Ta Kone Kasuwar Katako A Legas 

Published

on

Gobara Ta Kone Kasuwar Katako A Legas 

DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA

Gobara ta kone wata kasuwar  unguwar Ebute Metta da ke jihar Legas.

Advertisement

Jami’an Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Legas da Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Jihar Legas na shirin kai daukin a wajan da lamarin gobarar da ta tashi a kasuwar Oko Baba.

DA DUMI-DUMI: Hukumar DSS Sun Chafke Shugaban Jaridar Sahara Reporters Bayan Isowarsa Najeriya

Wani mai amfani da shafin  X, Adedeji Olalekan,  ya ce gobara ta shafi rumfunan kasuwar kamar yanda jaridar Daily Post ta ruwaito.

Advertisement

“Titin Okobaba yana cin wuta a yanzu, duk wuraren da ake amfani da su na konewa,” ya wallafa a shafinsa na Twitter.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending