A daidai lokacin da ya rage ‘yan kwanaki kaɗan a shiga watan Ramadan mai alfarma, mazauna jihar Kano na fuskantar tashin gwauron zabi na farashin kayan...
Wata tirela ta murkushe mutum biyu har lahira a kan babban titin Nnamdi Azikiwe da ke cikin garin Kaduna a daren Talata. Shaidun gani da ido...
Hukumar Hana Safarar Mutane ta Ƙasa (NAPTIP) ta ceto wasu mata bakwai da ake zargin ana shirin safarar su zuwa ƙasar Iraki, bayan samamen da jami’anta...
Wasu da ake zargin mayaƙan Boko Haram ne sun tare manyan motocin dakon shanu guda huɗu, inda suka wawuri shanu sama da 100 suka tsere da...
Fasinjoji 80 sun tsallake rijiya da baya bayan da wani jirgin kamfanin Arik Air ya fuskanci matsalar injin da ta tilasta masa karkatar da hanya domin...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Ambasada Ismail Abba Yusuf a matsayin sabon Shugaba kuma Babban Darakta na Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Ƙasa...
Amurka za ta tura dakaru 200 Nijeriya domin horas da dakarun sojin ƙasar a yaƙinsu da ƙungiyoyin ‘yanta’adda, kamar yadda jami’an Nijeriya da na Amurka suka...
Gobara ta tashi da asuba na wannan rana ta Laraba, a kasuwar ’yan katako da ke Rijiyar Lemo a jihar Kano, lamarin da ya jawo fargaba...
Wani jirgin sama mallakin kamfanin StarSky Airline, dauke da Fasinjoji 55, ya fadi cikin tekun Indiya jim kadan bayan tashinsa daga Filin Jirgin Sama na Aden...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Jigawa ta cafke ’yan fashi biyar da ake zargi da aikata fashin makami da satar gidaje a wasu sassan jihar, tare da...
A jihar Adamawa, rundunar ’yan sanda ta cafke wani matashi da ake zargi da hannu a garkuwa da mahaifinsa, a wani lamari da ya janyo cece-kuce...
Shalwatar tsaro ta Najeriya ta sanar da kashe ƴan ta’adda 30 tare da ceto mutane 700 da aka yi garkuwa da su cikin mako guda, a...
An wani mataki na taimakawa alumma tashar Himma Radio dake Kano ta dauki nauyin mayar da Yaran da basa zuwa makaranata 80 a Karamar Hukumar Madobi....
Shugaban Hukumar Aikin Hajji ta kasa NAHCON Sheikh Abdallah Saleh Pakistan ya yi murabus. Rahotanni na bayyana cewa shugaban hukumar kula da aikin hajji ta Najeriya,...
Rundunar sojin Koriya ta Kudu ta tabbatar da mutuwar jami’anta biyu sakamakon hatsarin wani jirgin yaƙi mai saukar ungulu kirar AH-1S Cobra da ya faɗi yayin...
Wani matashi ɗan kimanin shekara 30 ya rasa ransa a ƙaramar hukumar Gwarzo ta jihar Kano, yayin da yake ƙoƙarin ciro Tukunyar Gas da ke ci...
Rundunar Sojojin Nijeriya ta ce dakarunta na Forward Operation Base (FOB) Malumfashi da ke aikin wanzar da tsaro a Jihar Katsina sun ƙwato dabbobi 529 daga...
Gwamnan Jihar Abia, Alex Otti, ya sanya hannu kan Dokar Kula da Tsoffi wadda ke ba da gata na musamman ga duk ɗan asalin jihar da...
Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed, ya sallami Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida, Alhaji Ibrahim Gambo Galadima, daga muƙaminsa. Sallamar ta fara aiki nan take,...
Mai Martaba Sarkin Kazaure, Alhaji Dr. Najib Hussaini Adamu, ya bukaci ’yan kasuwa a Jihar Jigawa da su ji tsoron Allah tare da gujewa tayar da...