Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta bayyana cewa ta samu gagarumar nasara wajen rage laifuka da tabbatar da zaman lafiya a fadin jihar a shekarar 2025,...
Rundunar yansandan jihar Kebbi ta bayyana cewa fashewar da ta auku a Babban Asibitin Bagudo ba ta da alaƙa da bam ko wani hari. A cewar...
Rundunar ƴan sanda a jihar Kebbi ta tabbatar da afkuwar fashewar bam da sanyin safiyar Talata a babban asibitin Bagudo, da ke karamar hukumar Bagudo ta...
Rahoton farko na binciken cutar ƙoda (ta CKD) da aka gudanar a Jihar Yobe ya nuna akwai sinadaran ƙarfe masu nauyi a cikin ruwan da jama’ar...
Fiye da bakin haure 3,000 suka hakala a kokarin shiga kasar Spain a wannan shekara ta 2025 da ke karewa. Wani rahoton kungiyar kula da ‘yan...
Rundunar Sojin Ƙasa ta Najeriya ta sanar da cewa dakarunta sun hallaka ‘yan ta’adda sama da 80, tare da ceto mutane 34 da aka sace, a...
Ma’aikata shida na Gidan talabijin na Kasa (NTA) da ke Gombe sun rasu, wasu hudu sun jikkata a wani hatsarin mota a kan hanyar Gombe-Yola. Hatsarin...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta shiga cikin jimami sakamakon rasuwar Barrista Maryam Abubakar, Daraktar Shirye-shirye a Cibiyar Wayar da Kai kan Adalci da Riƙon Amana...
Rundunar Sojin Sama ta Nijeriya (NAF) da ke aiki a karkashin Rundunar Sojan Sama ta ‘Operation FANSAN YAMMA’, Sashe na 2, a ranar 28 ga Disamba,...
Shahararren dan damben boksin na duniya, Anthony Joshua, ya tsallake rijiya da baya a wani mummunan hatsarin mota a ranar Litinin. Mutum biyu sun rasu a...
Siyasar Jihar Kano da ke arewacin Nijeriya ta ɗauki ɗumi sakamakon wasu bayanai da suka nuna cewa kowane lokaci daga yanzu Gwamna Abba Kabir Yusuf zai...
Ƙungiyar kare haƙƙin jama’a da sa ido kan kashe kuɗaɗen gwamnati, a Najeriya, SERAP, ta shigar da ƙara a gaban kotu kan gwamnonin jihohi 36 da...
A wani ɓangare na shirinmu na ci gaba da tallafa wa ilimi da kuma nuna muhimmancinsa, Ƙungiyar Ɗaliban Najeriya ta Ƙasa (NANS) reshen jihar Kano. karkashin...
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ranar Lahadi ya tashi daga birnin Lagos zuwa ƙasashen Turai domin ya ci gaba da hutunsa na shekara, a cewar fadar...
Jami’an Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Nijeriya (NDLEA) sun kama wani mutum mai suna Chidiebere Basil, mai shekaru 37, tare da wasu...
Hukumar Kula da Yaɗuwar Cututtuka ta Ƙasa (NCDC) ta bayyana cewa akalla ’yan Najeriya 26,866 ne suka kamu da cutar ƙyanda, yayin da mutane 153 suka...
Rahotanni daga majiyoyi masu kusanci da harkokin siyasar Kano na nuna cewa gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf, na iya ficewa daga jam’iyyar NNPP zuwa jam’iyyar APC...
Dakarun Sojin Najeriya sun kashe ’yan bindiga tara bayan sun yi artabu da su a Ƙaramar Hukumar Shanono ta Jihar Kano. Lamarin ya faru ne a...
Dakarun Sojin Najeriya sun ce sun kashe aƙalla ’yan ta’adda 438 daga ƙungiyoyin Boko Haram da ISWAP a cikin tsawon watanni bakwai da suka gabata, yayin da...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Zamfara, ta tabbatar da fashewar bam a hanyar Dansadau zuwa Magami, lamarin da ya yi sanadin mutuwar wasu matafiya. Kakakin rundunar, DSP...