Wata makaranta a unguwar Kurna Asabe, mai suna Maahad Abdullahi College of Qur’anic Studies, ta sauya tsarin al’adar da aka saba gani a tsakanin daliban sakandare...
Rundunar Sojin Najeriya ta sake rusa gidaje a Jaji, karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna, duk da umarnin kotu da ya haramta taɓa filayen da ake...
Hukumar Zakka da Hubusi ta jihar Kano, tare da haɗin gwiwar Hukumar Shari’a, Majalisar Malamai, Ƙungiyar Limaman Masallatan Juma’a da kuma Ƙungiyar Ma’aikatan Zakka da Wakafi...
Jami’an tsaro sun cafke wani da ake zargin wakilin jam’iyya dauke da fiye da naira miliyan 25.9 a zahiri, wanda ake kyautata zaton an ware don...
Gidauniyar Dr Aminu Magashi Garba (AMG) tare da haɗin gwiwar ƙungiyoyi masu zaman kansu – Kano State Health Care Forum, Amkas, da Yospis – ta mika...
Hatsarin mota ya yi sanadiyyar mutuwar akalla mutum 12 tare da jikkatar wasu biyar a safiyar Juma’a, a kauyen Samawa, cikin karamar hukumar Garun Malam, jihar...
Kotun tarayya da ke ƙasar Canada ta ayyana manyan jam’iyyun siyasa a Najeriya na PDP da APC a matsayin ƙungiyoyin ta’addanci, biyo bayan rahotonta da ya...
Hukumar Kula da Gyaran Hali ta Najeriya (NCoS) ta ce tana da fursunoni 8,246 da ke fama da matsalolin tabin hankali a gidajen yari na ƙasar....
Gwamnatin Jihar Gombe ta gabatar da kudirin kafa sabbin kananan hukumomi 13 ga Majalisar Dokokin Jihar, domin ƙarfafa tsarin mulki da bunƙasa ci gaban al’umma. Wannan...
Kwamishinan Yaɗa Labarai da Ayyukan Cikin Gida na Jihar Kano, Comrade Abdullahi Ibrahim Waiya, ya bayyana aikin jarida a matsayin muhimmin fanni da ke bukatar cikakkiyar...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu zai bar Abuja gobe Alhamis, 14 ga watan Agusta 2025, domin fara ziyarar aiki zuwa ƙasashen Japan da Brazil, inda kafin...
Gwamnatin Tarayya ta amince da dakatar da kafa sababbin makarantun gaba da sakandare na tarayya a duk faɗin ƙasar na tsawon shekaru bakwai. Ministan Ilimi, Tunji...
Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatar da shugaban ƙaramar hukumar Rano, Muhammad Naziru Ya’u na tsawon watanni uku. Majalisar ta cimma wannan mataki ne a zaman...
Jami’an tsaro a Jihar Katsina sun kama Dagacin Garin Sukutum da ke Karamar Hukumar Kankiya bisa zargin yana bai wa ‘yan bindiga bayanan sirri kan motsin...
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA), reshen Jihar Kano, ta ce ta kama mutane 49 da ake zargi da hannu a...
Rundunar Sojin Saman Nijeriya (NAF) ta bayyana cewa ta kashe aƙalla ‘yan ta’adda 592 tare da lalata kayan aikin abokan gaba 372 a hare-haren sama da...
Majalisar Dattawan Najeriya ta shiga tattaunawa da Sufeto Janar na ‘Yan Sanda, Kayode Egbetokun, kan yiwuwar yi wa kundin tsarin mulki gyara domin baiwa jami’an tsaro...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Gombe ta cafke wani basarake, Mohammed Tukur mai shekaru 55, a kauyen Sabon Gari da ke yankin Zambuk na Ƙaramar Hukumar Yamaltu...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana a ranar Talata cewa, ta bayar da kwangilar gina tituna acikin birnin Kano guda 17 a kan kudi sama da Naira...
Hukumar Kula da Gidajen Gyaran Hali ta Kasa (NCoS) ta tabbatar da cewa fursunoni 16 sun tsere daga Gidan Gyaran Hali da ke Keffi, jihar Nasarawa,...