DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, a ranar Talata ya gana da hafsoshin tsaro da sauran shugabannin hukumomin tsaro a fadar gwamnati da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ci gaba da sauke nauyin da ya rataya a wuyanta na samar da karin kudade ga bangaren kiwon lafiya, Asusun Kula...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani matashi da ake zargi da ƙwace wa wata mata waya a Kano ya rasa ransa sanadiyyar raunukan da ya samu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ‘Yan bindiga sun sace wasu dalibai mata biyu na Jami’ar Al-Qalam da ke Jihar Katsina. Wadanda lamarin ya rutsa da su,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukuncin kotun ya ce za a iya maido wa Najeriya kadarorin satar da darajarsu ta kai £6.9m ($8.9m). Hakan ya zo...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun ƙoli ta ce za ta sanar da ranar da za ta raba gardama a ƙarar da David Ombugadu na jam’iyyar PDP...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu sun san garuruwan da ake kira ‘Hausa Bakwai’ da ‘Banza Bakwai’ amma ba su san dalilin da ya sa ake...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Gobara ta lalata kadarorin miliyoyin Naira, tare da kone matsugunin mutane sama da 120 a jihar Kwara Lamarin ya faru ne...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsofaffin gwamnonin jihar Kano guda biyu, Sanata Rabiu Kwankwaso da magajinsa, Dr Abdullahi Ganduje, sun amince da yin aikin ba da shawara...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA An gurfanar da wasu ma’aurata kan zargin sace budurwa a Karamar Hukumar Tudun Wada da ke Jihar Kano. Mata da mijin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ’Yan sanda sun cika hannu da wani mai kwacen waya da ya guntule wa wani matashi yatsu biyun hannunsa a garin kwace...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya ce, gwamnatinsa za ta kafa gidauniyar tattara kudade domin biyan bukatun iyalan jaruman da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya kashe naira biliyan 3.4 a kan tafiye-tafiyen cikin gida da kuma na ƙasashen waje a cikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Reno Omokiri Mai Fashin baƙi a harkar siyasa ya bayyana wasu lamurra da su ka sa Gwamnatin Tinubu ta Fi tsohuwar...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI An gurfanar da wata mata mai suna A’isha Ibrahim Hadejia, mai shekaru 38 a duniya, wadda ake tuhuma da wasu mutane biyu...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kungiyar Likitoci na asibitin koyarwa na jami’ar jihar Ekiti (EKSUTH) ta tsunduma yajin aikin sai baba-ta-gani kan harin da wasu da...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Shugaba Kasa Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa wasu tsirarun mutane ne suka sace mulkin Najeriya da sunan tallafi a cikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tashin farashin kayan abinci ya yi ƙololuwar da ta kai shi har kashi 28.92 cikin 2023. Wannan lamari ya haddasa tsadar rayuwar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon Ministan Sadarwa da Inganta Fasaha, Isa Pantami, ya bayyana cewa ana samun yawaitar garkuwa da mutane duk kuwa da an...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH An rantsar da Hope Uzodinma a matsayin gwamnan jihar Imo karo na biyu. Gwamnan ya sha rantsuwane filin wasa na Dan Ayiam...