DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla mutum bakwai sun rasu, wasu biyu sun jikkata bayan wani gini ya rushe a sansanin ’yan gudun hijira da ke Monguno...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar tsaron farin kaya ta kasa , NSCDC, reshen jihar Gombe, a ranar Talata, ta kama wasu mutane 46 da aka kama...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi ta cafke wasu mutane shida da ake zargi da lalata da kananan yara. Kwamishinan ‘yan sandan jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata Babbar Kotun Jihar Kano ta hana hukumar yaki da rashawa ta EFCC da hukumar ‘Da’ar ma’aikata da kuma hukumar yaki da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Anyi wani abu mai kama da wasan kwaikwayo a ranar Talata lokacin da shuwagabannin kananan hukumomin jihar Ogun suka durkusa suka...
DAGA ISAH MAGAJI RIJIYA BIYU Abune sananne yadda Damfarar Mutane tayi ƙamari a Shafukan sada zumunta da sunan kusuwanci,ko kuma zuba jari harkokin yanar gizo don...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar dokokin Jihar Kano ta goma na shirin gyara dokar Ilimi ta jihar wadda aka samar tun shekarar 1963 zuwa matsayin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar kula da asibitoci ta jihar Kano ta sauke shugaban asibitin yara na Hasiya Bayero bisa zargin rashin iya shugabanci. Wata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sojoji sun bayyana a gidan talabijin na kasar Gabon tare da sanar da karbi mulki. Sun ce sun soke sakamakon zaben...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A wani gagarumin yunkuri na bunkasa harkar ilimi mai zurfi da kuma rage wa dalibai matsalolin kudi, Gwamna Abba Kabir Yusuf...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya na jihar Gombe ya bayar da umarnin rufe duk wani gidan rawa da ake kira ‘Gala Houses’ a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Akalla gidaje 700 da gonaki 700 ne ambaliyar ruwa ta lalata a yankin Cheledi da ke karamar hukumar Kirfi ta jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Rundunar sojojin da ke da alhakin wanzar da zaman lafiya a jihohin Filato, Bauchi da Kudancin Kaduna, mai suna Operation Safe Haven...
DAGA NUSAI ABDULLAHI TUKUNTAWA Shugaba Bola Ahamd Tinubu ya ce Najeriya ba za ta dore cikin yanayin tattalin arziki mai rauni ba, wanda ya sa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN. Ministar al’adu ta kasa, Hannatu Musa Musawa, ta magantu akan cece-kucen da ake yin a kasancewarta mai aikin yiwa kasa hidima. Kakakin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya nanata cewa shugaba Bola Tinubu yana da tambayoyi da zai amsa game da tarihin karatunsa....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Tabarbarewar tattalin arziki da ya biyo bayan cire tallafin man fetur a kasar nan, ya tilastawa mata da Iyayen marayu a Kano...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Akwai yiyuwar wasu jihohi a Najeriya za su fuskanci ambaliyar ruwa nan da kwanaki masu zuwa yayin da Kamaru ke shirin bude...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kwamishinan lafiya na jihar Kano, Dakta Abubakar Labaran Yusuf, ya yabawa Gwamna Abba Kabir Yusuf bisa cika alkawuran da ya dauka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar kiyaye haddura ta kasa (FRSC) reshen jihar Adamawa ta ce mutane 31 ne suka mutu sakamakon hadurran mota daga watan...