DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Jahar Adamawa ta ce mutane takwas ne aka tabbatar da mutuwarsu bayan wani hatsarin kwale-kwale a karamar hukumar Yola ta Kudu....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Kwamishinan ma’aikatar Sufuri ta jihar Kano Engr. Muhammad Diggol ne ya bayyana haka a yammacin jiya Juma’a a helkwatartar Hukumar KAROTA Da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gamayyar kungiyoyin manoma a Najeriya ta bayyana fatanta na ganin farashin Yayin da farashin kayan abinci ke ci gaba da hauhawa,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula da yanayi ta kasa, Ta yi hasashen samun mamakon ruwan sama kamar dab akin kwarya a wasu bangarori na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mutane 30 ne suka mutu sakamakon ruftawar kasa da aka samu a wani wurin hakar ma’adinai dake yankin Kuje Abuja, A...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja a ranar Alhamis ta ce ta dakile wani mummunan lamari a kasuwar Garki...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyoyin kare hakkin jama’a a fannin makamashi mambobin gamayyar CODDAE A Jmhuriyar Nijer sun kudiri aniyar shigar da kara a gaban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar kotun Kasar Faransa ta amince da matakin gwamnatin kasar na haramta wa dalibai sanya abaya a makarantun kasar. Kotun ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, ya dawo Jihar bayan shafe kimanin wata uku yana jinya a kasar Jamus. Bayanai sun nuna...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin jihar Osun ta bayar da umarnin rufe Kwalejin Fasaha ta Jihar Osun da ke Iree Campus na tsawon makonni biyu....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Alhamis wasu masu garkuwa da mutane suka yi garkuwa da mutane 19 a yankin Bwari da ke cikin babban birnin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Al’ummar wasu yankunan Zamfara da matsalar tsaro ke daɗa rincaɓewa sun ce da dusa da kuma barace-barace suke rayuwa saboda tsananin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar wakilai ta shirya tsaf domin fallasa ɓarayin da ke sace man fetur da iskar gas a ƙasar nan. Shugaban kwamitin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bayan yanke hukunci da kotun ta yi a daren jiya, Shugaban kasa Bola Tinubu wanda a yanzu haka yake halartar taron...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kotun sauraren kararrakin zaben shugaban kasa, Ta ce ba dole ba ne Hukumar zabe ta kasa INEC ta rika tura sakamakon...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar da ke kula da wutar lantarki ta Nijeriya (NERC) ta amince da karin farashin mitar wutar lantarki da ake biya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Jam’iyyar adawa ta PDP ta yi watsi da hukuncin da Kotun Sauraron Kararrakin Zabe ta yanke na tabbatar da Bola Ahmed...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya Nimet, tace akwai yuyuwar samun mamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya a jihohi 25 na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar kwadago ta Kasa NLC ta sanar da kawo karshen yajin aikin gargadi na kwanaki biyu. Yanzu haka kungiyar ta umarci...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kotun sauraren kararrakin zabe dake zamanta a birnin Lokoja, Ta sauke shugaban kwamitin majalisar dattawa mai kula da aiyukan hukumar hana fasa...