DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Matatar Dangote ba ta fara samar da ganga dubu 650 a kowace rana ba bayan wucewar ranar fara aiki da Matatar a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shuaibu ya fara mayar da ofishinsa zuwa wani wuri da ke kusa da gidan gwamnatin jahar....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Darajar Naira a jiya Litinin ta rabu da Dala a yayin da ake musayar ta a kan Naira dari 773.50 a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar likitocin ta nageriya NMA reshen jihar Plato ta nesanta kanta daga alaka da Dr Noah Kekere, wanda aka kama bisa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Al’ummar Unguwar Mangwaron Agwai da Malalin Gabas da ke cikin karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna, sun fada cikin rudani kan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna, ta Hallaka wasu mutane hudu da ake zargi da garkuwa da mutane tare da cafke wasu...
Shugaban gwamnatin kasar Jamus Olaf Scholz zai ziyarci Najeriya a watan Oktoba a wani mataki na kara karfafa dangantakar tattalin arziki tsakanin kasashen biyu. Mai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sanda a jihar Legas, ta ce ta kama wani mai yin sojan gona, wanda ke gabatar da kansa a...
A yayin da ake cigaba da samun cikas wajen balaguro a filin jirgin sama na Murtala Muhammed dake Legas, biyo bayan komawar da kamfanonin jiragen...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumomi a kasar nan sun tabbatar da mutuwar akalla mutum talatin da shida sakamakon hatsarin kwale-kwale a jihohin Neja da Adamawa....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar manyan dillalan man fetur ta Najeriya ta ce ba zai yiwu farashin man fetur ya yi kasa da Naira 200 ba,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan Najeriya sun fito tituna a wasu yankunan Lagas domin yin zanga-zanga a kan yawan cajin da bankuna ne yi Wani...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Shirin tallafawa Alumma musamman musa karamin karfi da kwamishin ilmi mai zurfi na jihar Dr Yusuf Ibrahim Kofar mata ya samar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shirin nan na bayar da rance a harkar noma na ‘Anchor Borrowers’, wanda Babban Bankin Nijeriya ya kirkiro tare da jagoranta,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kotun sauraren kararrakin zaben yan majalisar tarayya dana jiha da ke zamanta a Kano, ta tabbatar da cewa Umar Datti Kura...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar ƴan sandan farin kaya (DSS) ta cafke tare ta tsare mataimakiyar gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Aisha Ahmad. Aisha Ahmad mataimakiyar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN. Kungiyar Kare Hakkokin Tattalin Arziki da Tattalin Arziki (SERAP) ta bukaci gwamnonin jihohi 36 na kasar nan da su bayyana cikakken bayani...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. A kwanan nan kwacen shafin sada zumunta na Facebook wanda a turance ake kira ‘Hacking’ ya zama ruwan dare, mafi yawan mutane...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Jihar Kaduna, na fuskantar barazanar tafka asarar naira biliyan 10, sakamakon bullar cutar Gansakuka da ke yi wa Citta illa, wanda...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A yau ne ake buɗe sabon babban ɗakin taron da aka gina a birnin Delhi na taron manyan ƙasashe masu ƙarfin...