DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Adamawa, ADSEMA, ta tabbatar da cewa akalla mutane biyar ne ambaliyar ruwa ta tafi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Al,ummar Jihar Kano sun bayyana damuwarsu kan karin kudin shiga gidan wanka da ba-haya, wanda ya kai kusan kashi 70 cikin...
DAGA FATIMA SULAIMAN SHU’AIBU Hukumar lafiya ta duniya WHo ta bayyana yadda mutum million daya da dubu dari tara kan mutu wa duk shekara saboda shan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Jigawa ta kaddamar da tallafin tallafin karatu ga daliban da suka kammala digiri a wasu jami’o’i. Kwamishinan Yada Labarai, da ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ƙara kudi kan kawo bayanan wasu fitattun ‘yan daba da ke cikin jerin sunayen da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kwamishinan Ilimi Na Jahar Kano Alh Umar Haruna Doguwa a wani jawabi da yayi ma manema labarai Kwamishinan Ilimi na Jihar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Kano tace tana cika alkawarin da ta dauka na daukar nauyin Auren Zawarawa da samari dqa ‘yan mata yayin da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mataimakin shugaban kasa Sanata Kashim Shetima ya buƙaci hukumar alhazai ta Najeriya NAHCON da ta yi kira ga mahukuntan kasar Saudiyya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamitin ayyuka na kasa (NWC) na jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ya karyata zargin dakatar da Rabi’u Kwankwaso, dan takarar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA. Domin magance wasu daga cikin matsalolin da suka dabaibaye Hukumar Samar da Magunguna (DMCSA), gwamnatin Kano ta karkashin Ma’aikatar Lafiya ta...
DAGA FATIMA SULAIMAN SHU’AIBU Al’ummar kasar nan dai na cigaba da nuna damuwa sakamakon kuncin rayuwar da suke ciki tun bayan da shugaban kasa bola...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Daga shekarar 2020 zuwa yanzu, karo na takwas ke nan sojoji na yin juyin mulki a kasashen Yammaci da kuma Tsakiyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sojojin Gabon sun sanar cewa a ranar Laraba za su sanar da wanda zai jagoranci kasar, a yayin da kungiyar tarayyar Afirka...
DAGA FATIMA SULAIMAN SHU’AIBU Bincike yayi nuni da cewa babbar matsalar dake damun matasa a wannan lokaci shine batun rashin aikinyi dake kara zama babbar barana...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Wannan ya biyo bayan wata wasika da kakakin majalisar Haruna Aliyu ya karanta a zauran majalisar, wacce gwamna Malam Umar Namadi ya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Manyan jam’iyyun siyasar Kano biyu sun koma ga Allah, a daidai lokacin da suke jiran hukuncin da kotun sauraron ƙararrakin zaɓen...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon dan majalisa kuma fitaccen mai sukar lamirin gwamnatin Najeriya, Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa magudin zabe ne ke haddasa rugujewar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wannan na faruwa ne a daidai lokacin da ake samun hauhawar farashin kayan abinci, wanda ya yi tashin da ba a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya mayar da martani kan juyin mulkin da aka yi a Gabon,inda aka yi wa Shugaba Ali Bongo...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wani mutum mai shekaru 38 mai suna Mathew Ifeanyi ya kashe mahaifinsa a kan kudi N70,000 da ya ajiye a hannun...