DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon gwamnan Kano kuma tsohon sanatan Kano ta tsakiya Malam Ibrahim Shekarau, ya ce ya samu wani goron gayyata na musamman...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ‘Yan ta’addan da suka yi garkuwa da dalibai biyar na Jami’ar Tarayya Gusau, Jihar Zamfara, sun bukaci a ba su Naira...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yanzu haka dai tsohon gwamnan jihar Benue Samuel Ortom yana hannun hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sunayen kwamishinonin da gwamnan Kano ya tura Majalisa domin tantancew 1- Comrade Aminu Abdulsalam 2- Hon. Umar Doguwa 3- Hon. Ali...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ce jihar za ta hada hannu da manyan jami’o’i masu zaman kansu a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sakataran Gwamnatin jihar Kano, Dakta Baffa Bichi, ya ce gwamnatin jihar ta kwato filaye da darajarsu ta kai tiriliyan nairori tun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumomi a jihar Kano da ke arewacin Najeriya sun ƙaddamar da dokar ta-ɓaci game da satar waya da kuma wasu laifukan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon dan takarar gwamna a jam’iyyar PDP a jihar Kano, Sani Bello, ya ce aikin rusau da gwamnatin Gwamna Abba...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, GCFR, ya amince da rusa dukkanin Hukumomin Gwamnatin Tarayya na Gwamnatin Tarayya, Ma’aikatu, Cibiyoyi, da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani direban babur uku a Kano, Bala Abdulrahman, ya mayar wa rundunar ‘yan sandan Najeriya kudaden da ya kwato a gefen hanya....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC), ta ja hankalin jama’a kan yawaitar magungunan ganye na (Herbal) da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sabon shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu zai yi balaguro zuwa kasar waje a karon farko tun bayan ya karbi ragamar mulki...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu da ake zargin Yan bindiga ne sun kashe mahaifin shugaban matasan Ohaneze Ndigbo, Aja Okeafor, a gonarsa da ke jihar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Zul Hijjah wata ne mai matukar muhimmanci ga mabiya addinin Musulunci ko da yake wannan makala za ta mayar da hankali...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babbar Kotun Shari’ar Musulunci mai lamba 1 da ke Jihar Bauchi ta sake tura Limamin Masallacin Juma’a na Dutsen Tanshi da ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban majalisar dokokin Kano Jibril Isma’il Falgore ya ce zai yi kokari wajen rike amanar da aka dora masa, da kuma...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da rushe dukkan hukumomin gudanarwa na ma’aikatu da kamfanonin Gwamnatin Tarayya ba tare da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sufeton rundunar ‘yansanda ta kasa Usman Alkali Baba, Ya bada umarnin tantance kwazon jami’an rundunar dake aikin bada hannu akan titina...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sabon kakakin zauren majalisar wakilai ta kasa, Tajudden Abbas ya yi alkawarin cewar zauren majalisar na goma ba zai kasance ‘Dan amshin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar malaman jami’o’I ta kasa ASUU, ta bayyana dokar bada lamunin karatu ga daliban manyan makarantu a kasar nan, da shugaban...