DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ranar Laraba ne rukunin karshe na alhazan Kano zuwa kasar Saudiyya don gudanar da aikin hajjin 2023 sun tashi daga filin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar sojin Nijeriya ta ce wasu sojojinta da ke yin sintiri a jihar Borno da ke arewa maso gabashin kasar...
Hukumar Kula da Harakokin Haraji, Allocation da Fiscal Commission (RMAFC) ta musanta rahotannin kafafen yada labarai na cewa ta amince da karin albashin masu rike...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya bukaci gwamnatin tarayyar Najeriya da ta fara karawa ma’aikata karancin albashi mafi karanci...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Farfesa Olajide Babayemi na sashen kimiyyar dabbobi a tsangayar ilimin noma na jami’ar Ibadan ya yi kira ga gwamnatin tarayya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ta ja hankalin masu wasan barkwanci...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaba kasa Bola Tinubu ya janye rushe Hukumomin Gudanarwar Hukumar Daƙile Tu’ammali da Muggan Ƙwayoyi, wato NDLEA da kuma Hukumar...
DAGA IBRAHIM AMINU Kwararan Dan siyasar nan a jahar kano bashir Hayatu jantule yace jahar kano zata kara rike kanbunta ta uwa a Arewa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata dattijuwa mai shekara 60 ta yi gamo da katar inda ta samu soyayyar wani matashi mai shekara 27 a duniya....
An aika sammacin kama tsohon gwamnan jihar Ribas, Rotimi Amaechi, dan takarar gwamna a jam’iyyar APC a zaben 2023, Tonye Cole da kwamishinan wutar lantarki...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar da ke Kula da Rabon Tattalin Arzikin Kasa (RMAFC), ta amince da yin karin albashi na fiye da kaso 114 cikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Al’ummar Najeriya da dama sun fara saita al’amuran su, domin dai tunkarar sauyin da zamani ya zo musu da shi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tankin sama na ruwa da ake sanya wa a gidaje ya rikito kan wani matashi wanda sanadiyar haka ya rasa ransa....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Litinin ne, shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya kori dukkan manyan hafsoshin tsaron ƙasar, kuma ya maye guraben da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An sake kama wani da ake zargin dan fashin ababen hawa ne mai suna Kingsley kwanaki uku bayan an sako shi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sanda a jihar Ondo ta kama wata ma’aikaciyar jinya, ma’aikaciyar lafiya da kuma mai gadi a cibiyar lafiya ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An saki tsohon gwamna Samuel Ortom na jihar Benue daga hannun hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan sandan kasar nan tayi kira ga wadanda wani mai shirya bidiyon tsokana a intanet ya ritsa da su, da su fito...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusif ya bada umarnin dakatar da cire wasu kudi naira 370 daga albashin Ma’aikata. Gwamnan ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jirgin KLM da ya nufi kasar Netherland ya yi saukar gaggawa a kasar Spain tare da karin fasinja bayan wata...