DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Godswill Akpabio ya yi nasara zama sugaban Majalisar Dattijan Najeriya bayan kaɗa ƙuri’a daga sabbin ‘yan majalisar. Akawun majalisar dattijai ne ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar yaki da cin hanci da kuma karbar rashawa ta kasa ICPC, Ta bude baje kolin gwanjojin kayayyakin da aka kama...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar masu makarantu dake zaman kansu ta kasa ta ce janye tallafin mai da gwamnatin taraiyya ta yi zai sa...
DAGA KABIRU BASIRU FULTAN Tsohon Firaministan Italiya, Silvio Berlusconi wanda ya fuskanci zarge-zargen cin hanci da rashawa ya rasu ya nada shekaru 86 a duniya....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaba Volodymyr Zelensky na Ukraine ya ce dakarunsa sun yi nasarar kwace garuruwa 3 daga hannun Sojin Rasha a hare-haren baya-bayan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADIN Yan sanda sun samu nasarar cafke wani da ake zargi da kwarmata bayanai ga masu masu garkuwa da mutane a Abuja....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bankin Duniya ya sanya Najeriya a sahun kasashen da ke fuskantar barazanar yunwa sakamakon tsananin karancin abincin da kasar za ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Ministan Sufuri, Hadi Sirika, ya ce ko sisi ba su kashe ba wajen dauko hayar jirgin kamfanin Ethiopian Airlines na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’an tsaro da ke aiki a harabar majalisar tarayya da ke Abuja sun cafke wasu hadiman ‘yan majalisa da ma’aikatan majalisar...
Daga Faruk Muhammad, Kano Kungiyar Daliban Sakandaren Gwamnati ta kasa Goron Dutse Oldboys ta yabawa Gwamnan Jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf bisa matakin da...
Shugaba Bola Tinubu na ganawa da jagoran jam’iyyar NNPP na ƙasa, Rabiu Musa Kwankwaso a fadar shugaban ƙasa, Abuja. Kwankwaso ne dan takarar shugaban kasa...
Gwamnatin jihar Niger ta rushe wani ofishin ‘yan sanda da ke birnin Minna babban birnin jihar Gwamnan jihar Umar Ɓago shine ta ba da umarnin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sanda a Jihar Kano ta sake yin nasarara kama wasu mutane 57 da ake zargi da fasa shagunan mutane...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kwamitin hadin karta kwana kan aikin kwashe shara a cikin birnin Kano ya yi nasarar kwashe fiye da Tifa dari hudu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar aikin Hajji ta kasa NAHCON, tace har yanzu babu rahoton rasa rai ko damfara da aka samu a Kasar Saudi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya ce tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kashe sama da dala biliyan 19 kwatankwacin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADIN Gwamnatin Tarayya ta ayyana Litinin, 12 ga watan Yuni, a matsayin ranar hutu albarkacin Ranar Dimokuradiyya ta bana. Babban Sakataren Ma’aikatar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An gurfanar da wani matashi mai shekara 20 a gaban kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a birnin Kano, bisa zargin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wato kotun majestiri da ke Makurdi babban birnin jihar Benue ta ba da umarnin tasa ƙeyar wani malamin firamare zuwa gidan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An kama malamin Jami’a yana sace wa ɗalibai waya a Aji lokacin jarrabawa Jaridar gaskiya tafi kwabo ta rawaito cewa, mutumin wanda...