DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN An zaɓi Gwamna Bala Muhammed na jihar Bauchi a matsayin sabon shugaban gwamnonin Jam’iyyar PDP, mai hamayya a Najeriya. An kuma...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ya soki matakin shugaba Bola Tinubu na cire tallafin mai ba tare da samar da...
DAGA KABIRU BASIRU FULTAN Yauce ranar Keke ta duniya da ake yi duk ranar 3 ga watan Yunin kowacce shekara, kungiyar masu hawa kekuna ta...
Gwamnatin jihar Kano ta haramta manna fastoci na siyasa da na tallace-tallace a jikin gine-ginen gwamnati da na masu zaman-kansu a faɗin jihar. Sakataren yaɗa labaran...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata kungiya mai zaman kanta, mai suna Yaƙi da Rashin Adalci ta bukaci hukumar yaƙi da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya karkade ƙafarsa, a jiya Litinin domin yaki da matsalar shaye shaye a tsakanin al’ummar...
BBC ta tuntubi sabon gwamnan na Kaduna kan abubuwan da al’ummar jihar za su gani bayan rantsar da shi, kuma ya bayyana abubuwa da dama,...
Sabon Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umar Radda, ya sallami duk masu rike da mukaman siyasa a fadin jihar. Sai da ya bar masu mukaman siyasa a...
Amurka da Saudiyya sun yi maraba da tsawaita wa’adin yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin sojojin Sudan da dakarun kar-ta-kwana na RSF da kwana biyar. A cikin wata...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf Ya amince da nada sabon babban sakataren hukumar kula da jin dadin alhazai ta jihar Kano, tare da jami’ar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sabon gwamnan jihar Kano,Ya bada umarnin cewar daga ranar 1 ga watan gobe na Yuni,Ya zama wajibi dukkanin wasu motoci dake bin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasar Amurika,Joe Biden ya yi alkawarin yin aiki tare da sabon shugaban kasa, Bola Tinubu ta fannin inganta tattalin arziki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bayan kammala wa’adin shekara 8 Muhammadu Buhari ya zama tsohon shugaban Najeriya Bayan mika mulki ga Tinubu Buhari da ‘yan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Kasa Muhammadu Bihari, ya kaddamar da wasu manyan ayyuka a jihar Kano dake arewa maso yammacin Najeriya. Ayyukan sun hada...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An hango wani jirgin saman Nigeria Air a filin jirgin saman Addis Ababa Bole dake kasar Habasha. Rahotanni sunce jirgin zai sauka...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Jirgin dauke da maniyata 472 daga jihar Nassarawa da jami’ai 27 ya sauka a filin jirgin saman Muhammad Ibn Abdu-Azeez dake...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotun Koli ta kori karar da Jam’iyyyar PDP ta daukaka zuwa gabanta na neman kotun ta soke takarar Bola Bola Tinubu da Kashim...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Suran ‘yan mata biyu daliban makarantar sakandaren birnin Yawuri uku da aka sace a watan Yunin 2021 sun shaki iskar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wakilai daga sassa daban-daban na nahiyar Afirka sun hallara a Addis Ababa babban birnin kasar Habasha a ranar Alhamis, domin bikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yakin da ake gwabzawa a Sudan ya lalata asibitoci da kuma cibiyoyin kula da lafiya a kasar, kuma majinyatan da suka...